IQNA - Kungiyar malaman addinin yahudawan sahyoniya a karon farko a cikin wata wasika sun bukaci gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da ta sanya hannu kan yarjejeniyar musayar fursunoni ko ta halin kaka.
Lambar Labari: 3492015 Ranar Watsawa : 2024/10/10
Washington (IQNA) Wasu gungun malamai na yahudawan Amurka sun hallara a kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya inda suka yi kira da a kawo karshen yakin Gaza da kuma kawo karshen goyon bayan da gwamnatin Amurka ke baiwa Isra'ila.
Lambar Labari: 3490454 Ranar Watsawa : 2024/01/10
Tehran (IQNA) Wasu daga cikin manyan malaman yahudawa n Burtaniya sun fitar da bayanin da ke yin Allawadai da duk wani cin zarafi a kan musulmi da wasu yahudawan ke yi.
Lambar Labari: 3485961 Ranar Watsawa : 2021/05/29
Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga Palastinu na cewa daga ranar Talata zuwa jiya Laraba yaudawa fiye da dubu 40 ne suka kutsa kai a cikin wurare masu tsarki na musulmi a garin Khalil da ke Palastine.
Lambar Labari: 3482543 Ranar Watsawa : 2018/04/05