Ilimin Alqur'ani / 1
Akwai ayoyi guda biyu a cikin kur'ani mai tsarki da suke magana kan samuwar maniyyi dan Adam, kuma a cewar masu bincike, sun nuna wasu bangarori na mu'ujizar kur'ani. Yin nazarin ma’anar kalmomin wadannan ayoyi guda biyu yana da matukar muhimmanci, wanda aka yi magana a cikin wannan rubutu tare da ra’ ayoyi n malaman tafsiri daban-daban.
Lambar Labari: 3488146 Ranar Watsawa : 2022/11/08
Matsayi na farko a bangaren mata na gasar kur'ani ta Malaysia:
Sufiza Musin ta ce: Na halarci gasar kur'ani ta cikin gida da dama a Malaysia. Amma a bana shi ne karo na farko da na wakilci kasata a gasar kasa da kasa.
Lambar Labari: 3488066 Ranar Watsawa : 2022/10/25
Tehran (IQNA) an faifan bidiyo da ke nuna wani yaro dan shekara hudu yana gyara karatun kur’ani ga kanwarsa ya samu yabo daga masu amfani da shafukan intanet.
Lambar Labari: 3488009 Ranar Watsawa : 2022/10/14
Tehran (IQNA) Fitaccen malami kuma makaranci na Iran ya karanta ayoyi n Kalamullah Majid a ganawar da kwamandoji da mayakan na tsaron kasa suka yi da jagora.
Lambar Labari: 3487904 Ranar Watsawa : 2022/09/24
Mala’iku wasu halittu ne na bangaran kasa da halittu wadanda ke da alhakin aiwatar da umurnin Allah a duniya da lahira. Kowannen su yana da ayyuka kuma Allah ya sanya su alaka tsakaninsa da abin duniya da mutane.
Lambar Labari: 3487902 Ranar Watsawa : 2022/09/24
Tehran (IQNA) An bude taron makokin daliban na ranar Arbaeen na Hosseini tare da halartar Jagoran juyin juya halin Musulunci ya biyo bayan yabo.
Lambar Labari: 3487879 Ranar Watsawa : 2022/09/19
Tehran (IQNA) An buga faifan bidiyo na 19 mai taken "Mu mayar da rayuwarmu ta Al-Kur'ani a ranakun Alhamis" a sararin samaniyar yanar gizo tare da muhimman batutuwan tafsiri ta hanyar kokarin tuntubar al'adun Iran a Najeriya.
Lambar Labari: 3487716 Ranar Watsawa : 2022/08/20
Me Kur'ani Ke Cwa (22)
Bayan waki’ar “Mubahalah " wacce ta faru tare da dagewar Kiristocin Najran a kan gaskiyarsu, sai ga ayoyi n kur’ani da suka da suka sake yin kira da a yi tattaunawa
Lambar Labari: 3487593 Ranar Watsawa : 2022/07/25
Surorin Kur’ani (20)
Daya daga cikin labaran da aka ambata a cikin Alkur’ani mai girma, shi ne labarin Annabi Musa (AS). Suratun Taha daya ce daga cikin surorin da suka shafi Annabi Musa (AS), a cikin wannan surar za a iya ganin irin gudanarwa da jagorancin wannan annabin Allah, musamman lokacin fuskantar Fir'auna.
Lambar Labari: 3487588 Ranar Watsawa : 2022/07/24
Me Kur'ani Ke Cewa (15)
Musulmi ne suke yin aikin Hajji. Amma a cewar Alkur'ani, Ka'aba ita ce wurin ibada na farko kuma ana daukar aikin Hajji a matsayin wani abin da ke tabbatar da cikakkiyar shiriya ba ga musulmi kadai ba, har ma ga duniya baki daya.
Lambar Labari: 3487493 Ranar Watsawa : 2022/07/01
Tehran (IQNA) Rashad Abu Rass wani karamin yaro dan kasar Falasdinu, ya kammala haddar kur’ani mai tsarki a cikin tsawon watanni takwas, ya zama matashi mafi karancin shekaru da ya haddace kur’ani a Gaza a bana.
Lambar Labari: 3487339 Ranar Watsawa : 2022/05/25
Tehran (IQNA) tilawa tare da fitaccen makarancin kur'ani mai tsarki daga kasar Pakistan
Lambar Labari: 3486490 Ranar Watsawa : 2021/10/30
Tehran (IQNA) Mahmud Shuhat Anwar fitaccen makarancin kur’ani ya gabatar da tilawa a taron maulidin manzon Allah (SAW) a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485344 Ranar Watsawa : 2020/11/07
Tehran (IQNA) karatun ayoyi n farko na suratul balad daga manyan makaranta kur’ani.
Lambar Labari: 3485304 Ranar Watsawa : 2020/10/25
Tehran (IQNA) sheikh Abduladi Abduljalil babban malamin kur’ani makaranci dan kasar Masar da ya rasu sakamakon kamuwa da corona.
Lambar Labari: 3484912 Ranar Watsawa : 2020/06/21
Bangaren kasa da kasa, a karon farko an buga kur'ani mai dauke da hotuna domin amfanin kanan yara a kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3482899 Ranar Watsawa : 2018/08/17
Bangaren kasa da kasa, Mukhtar Dehqan wakilin Iran a gasar kur'ani ta duniya akasar Malaysia ya zo na biyu a bangaren kira'a.
Lambar Labari: 3482650 Ranar Watsawa : 2018/05/12