IQNA

Karatun Waliyullah Pourahmadi Gidan Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran

16:41 - September 24, 2022
Lambar Labari: 3487904
Tehran (IQNA) Fitaccen malami kuma makaranci na Iran  ya karanta ayoyin Kalamullah Majid a ganawar da kwamandoji da mayakan na tsaron kasa suka yi da jagora.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a ranar Laraba da ta gabata wasu gungun kwamandoji da mayaka na tsaron kasa sun gana da jagoran juyin juya halin Musulunci a Husainiyar Imam Khumaini.

A farkon wannan taro, Pourahmadi, fitaccen makarancin kur’ani kuma daya daga cikin jagororin dakarun da suka yi yaki tsaro na tsawon shekaru takwas, ya karanta ayoyin Kalamullah Majid.

 

4087119

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha