Tehran (IQNA) Mahmud Shuhat Anwar fitaccen makarancin kur’ani ya gabatar da tilawa a taron maulidin manzon Allah (SAW) a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485344 Ranar Watsawa : 2020/11/07
Tehran (IQNA) karatun ayoyi n farko na suratul balad daga manyan makaranta kur’ani.
Lambar Labari: 3485304 Ranar Watsawa : 2020/10/25
Tehran (IQNA) sheikh Abduladi Abduljalil babban malamin kur’ani makaranci dan kasar Masar da ya rasu sakamakon kamuwa da corona.
Lambar Labari: 3484912 Ranar Watsawa : 2020/06/21
Bangaren kasa da kasa, a karon farko an buga kur'ani mai dauke da hotuna domin amfanin kanan yara a kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3482899 Ranar Watsawa : 2018/08/17
Bangaren kasa da kasa, Mukhtar Dehqan wakilin Iran a gasar kur'ani ta duniya akasar Malaysia ya zo na biyu a bangaren kira'a.
Lambar Labari: 3482650 Ranar Watsawa : 2018/05/12