iqna

IQNA

IQNA - Annabi Muhammad (SAW) yana cewa sauraron kur’ani yana sanya samun lada na Ubangiji, inda kowane harafi mutum ya ji ya cancanci ladar aiki mai kyau, yana daukaka mai saurare zuwa darajoji na wadanda suka karanta nassi mai tsarki .
Lambar Labari: 3491274    Ranar Watsawa : 2024/06/03

IQNA - Kuna iya ganin ayarin makaranta kur'ani na Hajj Tammattu 2024  (ayarin haske) kusa da Masallacin Harami.
Lambar Labari: 3491267    Ranar Watsawa : 2024/06/02

IQNA - Za ku ji karatu n ayoyin karshe na surar Mubaraka Fajr da muryar Arash Suri daya daga cikin ayarin kur'ani na Hajji na 1403, kusa da Baitullahi al-Haram.
Lambar Labari: 3491258    Ranar Watsawa : 2024/06/01

IQNA - Mohammed Noor shugaban gidan radiyon Masar ya bayyana gidan rediyon kur’ani mai tsarki a matsayin yanki mafi shahara a cikin muryar Masar inda ya sanar da cewa: mutane miliyan 60 ne ke sauraron gidan rediyon kur’ani mai tsarki na kasar Masar a kowace rana.
Lambar Labari: 3491256    Ranar Watsawa : 2024/06/01

A kusa da makabartar shahidan Ehudu:
IQNA - Za a iya ganin karatu n aya ta 152 da 153 a cikin suratul Al Imran da muryar Mehdi Adeli mamban ayarin kur'ani, kusa da kabarin shahidan Uhud.
Lambar Labari: 3491245    Ranar Watsawa : 2024/05/29

IQNA - Za ku ji Shahat Mohammad Anwar, shahararren makaranci dan kasar Masar yana karanto ayoyi a cikin suratu Kausar; Ana yin wannan karatu n a cikin Maqam Rast kuma tsawonsa shine mintuna 2 da daƙiƙa 47.
Lambar Labari: 3491233    Ranar Watsawa : 2024/05/27

IQNA - Hamid Shakranjad, makarancin kasa da kasa na kasarmu, ya karanta ayoyi daga cikin suratul Rahman mai albarka a daren jiya, 1 ga watan Khordad, a wajen bikin tunawa da shahidan hidima a jami'ar Jundishapur ta ilmin likitanci da ke Ahwaz.
Lambar Labari: 3491201    Ranar Watsawa : 2024/05/22

IQNA - Harabar masallacin Annabi (a.s) da ke birnin Madina al-Munawarah na shaidawa daidaikun mutane da na kungiyance na karatu n lafuzzan wahayi da mahajjata suke yi a kowace rana bayan an idar da sallar asuba, kuma baya ga karatu n, ana kuma gudanar da wasu da'irar tafsirin kur'ani a kusa kotun Manwar Nabawi.
Lambar Labari: 3491179    Ranar Watsawa : 2024/05/19

IQNA - Bidiyon karatu n ayoyin suratul Mubaraka Fatir da wani matashin mai karatu daga kasar Saudiyya ya yi ya ja hankalin masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491178    Ranar Watsawa : 2024/05/19

IQNA - Za ku iya ganin wani jigo daga cikin karatu n matashin mai karatu n kur’ani Mohammad Saeed Alamkhah a jajibirin watan Ramadan na shekara ta 2021 a gaban jagoran juyin juya halin Musulunci.
Lambar Labari: 3491157    Ranar Watsawa : 2024/05/15

IQNA - Bidiyon Mohamed Al-Nani, dan wasan Masar na kungiyar Arsenal, yana karatu n kur’ani a filin atisayen wannan kungiya ya samu karbuwa daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491152    Ranar Watsawa : 2024/05/14

IQNA - Bidiyon karatu n ayoyin kur'ani mai tsarki daga bakin Bafalasdine wanda ya dawo hayyacinsa bayan tiyatar da aka yi masa a wani asibiti a birnin Nablus, ya samu kulawa sosai daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491127    Ranar Watsawa : 2024/05/10

IQNA - Karatun ayoyin suratu Naml na Mohammad Ayub Asif matashin mai karanta kur’ani dan Burtaniya  ya ja hankalin masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491115    Ranar Watsawa : 2024/05/08

IQNA - Wahid Nazarian, makarancin kasa da kasa na kasar iran, ya karanta aya ta 58 zuwa 67 a cikin suratul Furqan a farkon ganawar da ma'aikata suka yi da jagoran juyin juya halin Musulunci, wanda aka gudanar a safiyar Laraba 24 ga Afirilu 2024.
Lambar Labari: 3491097    Ranar Watsawa : 2024/05/05

IQNA - Za a ji karatu n aya ta 21 zuwa ta 24 a cikin suratul Ahzab da kuma bude ayoyin surar Alak cikin muryar Sayyid Parsa Angoshtan makarancin kur'ani mai tsarki daga lardin Mazandaran na kasar Iran.
Lambar Labari: 3491092    Ranar Watsawa : 2024/05/04

Tunawa da Sheikh Hassan a zagayowar ranar rasuwarsa
Ana yi wa Sheikh Muhammad Abdulaziz Hassan laqabi da "Kari Fakih" wato makaranci kuma masani, saboda yana da wata fasaha ta musamman a wajen wakafi da fararwa ta yadda ba a samu wata matsala a cikin ma'anar ayoyin ba.
Lambar Labari: 3491088    Ranar Watsawa : 2024/05/03

IQNA - Bidiyon wani makaranci dan kasar Pakistan da yake karatu irin na Sheikh Noreen Muhammad Sediq, marigayi dan kasar Sudan, ya ja hankalin masu amfani da shafukan sada zumunta a Sudan.
Lambar Labari: 3491086    Ranar Watsawa : 2024/05/03

IQNA - A cikin wani faifan bidiyo da aka gabatar wa masu sauraro tare da fassarar harshen turanci Kalam Allah Majid, Abdul Balest Abdul Samad, fitaccen makaranci a kasar Masar, ya karanto aya ta 47 zuwa ta 51 a cikin suratul Mubarakah Dhariyat cikin kaskantar da kai. An rubuta wannan bangare na karatu n malam Abdul Basit a gidan rediyon Jiddah a shekarar 1951 miladiyya.
Lambar Labari: 3491056    Ranar Watsawa : 2024/04/27

IQNA - Hukumar kula da masallacin Harami da masallacin Annabi (SAW) sun kaddamar da wani shiri na ilmantar da dukkanin musulmin duniya wanda ta hanyarsa za su iya koyon kur’ani a harsuna 6 na duniya.
Lambar Labari: 3491048    Ranar Watsawa : 2024/04/26

IQNA - Shirin karatu n kur'ani mai tsarki na yau da kullum na matasa masu karatu n kur'ani da ake yadawa a kowace rana ta hanyar sadarwar kur'ani ta Sima,ya samu yabo daga jagora juyin musulunci a Iran
Lambar Labari: 3491046    Ranar Watsawa : 2024/04/26