Tehran (IQNA) darasin falsafar musulnci da cibiyar musulunci a birnin Johannesburg ta gabatar ta hanyar yanar gizo a cikin wata Ramadan ya samu babbar karbuwa.
Lambar Labari: 3484848 Ranar Watsawa : 2020/05/29
Tehran (IQNA) babban makarancin kur’ani na kasar Masar Ahmad Nu’aina ya bayyana cewa suna shirin kafa wata bababr jami’ar kur’ani ta duniya.
Lambar Labari: 3484766 Ranar Watsawa : 2020/05/05
Bangaren kasa da kasa, mata muuslmi masu hijabi suna taka rawa a bangaren wasanni a kasa Amurka.
Lambar Labari: 3484310 Ranar Watsawa : 2019/12/11
Bangaren kasa da kasa, Firayi ministan Isra’ila ya ce bayan kammala zaben Kneset za a gabatar da shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484057 Ranar Watsawa : 2019/09/16
Ministar harkokin wajen kasar Sudan ta bayyana cewa yanzu ba lokaci na bijiro da maganar kulla alaka da Isra’ila ba.
Lambar Labari: 3484033 Ranar Watsawa : 2019/09/09
Bangareen siyasa, an gudanar da zaman farko na juyayin shahadar Imam Hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA).
Lambar Labari: 3484021 Ranar Watsawa : 2019/09/06
Bangaren kasa da kasa, shugaba Rauhani na Iran a yayin ganawa da sarkin Qatar a yau Tamim Bin hamad ya bayyana cewa, daya daga cikin manufofin siyasar wajen Iran shi ne kyautata alaka da kasashe makwabta.
Lambar Labari: 3483739 Ranar Watsawa : 2019/06/15
Babban baje kolin kasa da kasa na kur’ani na ci gaba da gudana inda aka nuna kur'ani daga Tunisia mai shekaru 247.
Lambar Labari: 3483645 Ranar Watsawa : 2019/05/16
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Masar ta hana kafofin yada labarai yada wani bayani da Azhar ta fitar kan batun daidaita gado tsakanin mata da maza.
Lambar Labari: 3483156 Ranar Watsawa : 2018/11/27
Bangaren kasa da kasa, mahardata kur’ani mai tsarki su 1200 n za su halarci gasar kur’ani ta birnin Alkahira a Masar.
Lambar Labari: 3482736 Ranar Watsawa : 2018/06/07
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki da aka saba gudanarwa a kasar Tanzania a kowace shekara
Lambar Labari: 3482683 Ranar Watsawa : 2018/05/22
Bagaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar ur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3482144 Ranar Watsawa : 2017/11/27