iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Wani dan kasar Yemen ya lashe matsayi na daya a gasa r haddar Alkur'ani da aka gudanar a kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3488042    Ranar Watsawa : 2022/10/20

Tehran (IQNA) An gudanar da taron tantance jadawalin karatun kur'ani na kasa da kasa karo na 62 da aka gudanar a kasar Malaysia, kuma an tabbatar da cewa Masoud Nouri wakilin Iran ne ya fara karatun wannan gasa .
Lambar Labari: 3488034    Ranar Watsawa : 2022/10/19

Tehran (IQNA) A yammacin jiya Laraba 6 ga watan Oktoba,  aka kammala gasa r kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 6 na mata ''Sheikha bint Fatimah'' a birnin Dubai.
Lambar Labari: 3487965    Ranar Watsawa : 2022/10/06

Tehran (IQNA) Wakilan kasar Iran sun samu nasarar halartar bangaren karshe na gasa r kur'ani ta kasa da kasa karo na 8 da aka gudanar a kasar Turkiyya inda suka tsallake matakin share fage.
Lambar Labari: 3487949    Ranar Watsawa : 2022/10/03

Tehran (IQNA) Ana gudanar da gasa r haddar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 8 a Turkiyya tare da halartar mahalarta 63 daga kasashe 49.
Lambar Labari: 3487943    Ranar Watsawa : 2022/10/02

Tehran (IQNA) A jiya 27  ga watan Satumba  a birnin Casablanca ne aka fara gasa r haddar kur'ani mai tsarki karo na 16 na lambar yabo ta Sarki Mohammed VI.
Lambar Labari: 3487922    Ranar Watsawa : 2022/09/28

Majidi Mehr ;
Tehran (IQNA) Shugaban cibiyar kula da harkokin kur’ani ta kungiyar Awka da ayyukan jinkai ya sanar da gudanar da matakin share fage na gasa r kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 39 da kungiyar Mashhad ta shirya.
Lambar Labari: 3487806    Ranar Watsawa : 2022/09/05

Tehran (IQNA) Jami'an kasar Dubai sun sanar da cewa a watan Oktoban wannan shekara ne za a gudanar da gasa r kur'ani mai tsarki ta Dubai karo na 6 tare da halartar wakilai daga kasashe 136 na duniya da kuma al'ummar musulmi.
Lambar Labari: 3487714    Ranar Watsawa : 2022/08/19

Tehran (IQNA) Cibiyar "Mohammed Sades" ta masanan Afirka ta sanar da wadanda suka lashe gasa r haddar kur'ani ta kasar Tanzania da aka gudanar a birnin Dar es Salaam tare da halartar wakilan kasashen Afirka 34.
Lambar Labari: 3487689    Ranar Watsawa : 2022/08/15

Tehran (IQNA) Za a gudanar da mataki na karshe na zagaye na uku na haddar da karatun kur’ani mai tsarki na cibiyar “Mohammed Sades” a kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3487666    Ranar Watsawa : 2022/08/10

Tehran (IQNA) "Aya Jamal Abdul Latif Bakr Muslim" dalibar tsangayar ilimin likitanci ta jami'ar Iskandariya ta samu matsayi na daya a gasa r kur'ani mai suna "Hessa Bint Muhammad Al Nahyan".
Lambar Labari: 3487484    Ranar Watsawa : 2022/06/29

Tehran (IQNA) An gudanar da taron share fage na lambar yabo ta kur'ani mai tsarki karo na 21 tare da goyon bayan Sheikh Saud bin Saqr al-Qasimi, mamba a majalisar koli kuma mai mulkin Ras al-Khaimah da kuma gidauniyar kur'ani mai tsarki ta Ras al-Khaimah. a kan mafi kololuwar UAE.
Lambar Labari: 3487457    Ranar Watsawa : 2022/06/23

Tehran (IQNA) mahardata kur'ani 'yan kasar Ghana suna nuna kwazo a gasa r hardar kur'ani ta yanar gizo
Lambar Labari: 3486002    Ranar Watsawa : 2021/06/11

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasa r kur’ani mai tsarki da aka saba gudanarwa a kasar Tanzania a kowace shekara
Lambar Labari: 3482683    Ranar Watsawa : 2018/05/22

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasa r hardar hudubobin Sayyida Fatima Zahra amincin Allah ya tabbata a gare ta a masallacin manzon (SAW) a Madina.
Lambar Labari: 3482501    Ranar Watsawa : 2018/03/23

Bangaren kasa da kasa, an shiga mataki na karshe a gasa r karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta makafi a kasar Oman.
Lambar Labari: 3481253    Ranar Watsawa : 2017/02/22

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar shirye-shiryen gudanar da gasa r kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya karo na goma sha tara.
Lambar Labari: 3480866    Ranar Watsawa : 2016/10/19

Bangaren kasa da kasa, an kammala gasa r karatu da hardar kur’ani mia tsarki ta duniya a birnin Moscow na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3480806    Ranar Watsawa : 2016/09/26

Bangaren kasa da kasa, Hamid Reza Abbasi wakilin jamhuriyar muslunci ta Iran a gasa r kurani ta kasar Kuwait ya zi matsayi uku a bangaren karatu a cikin gasa r.
Lambar Labari: 3116036    Ranar Watsawa : 2015/04/10

Bangaren kasa da kasa, wanda ya wakilci Iran a gasa r karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa da aka gudanar a dakin taro na Al-sadagha a birnin kahtum fadar mulkin kasar Sudan Mohammad Nourouzi shi ne ya zo a matsayi na hudu.
Lambar Labari: 2709787    Ranar Watsawa : 2015/01/15