iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wanda ya wakilci kasar Iraki a gasa r karatun kur’ani ta kasa da kasa ya bayyana cewa gudanar da irin gasa yana da matukar muhimmanci wajen kara hada kan al’ummar musulmi na duniya baki daya.
Lambar Labari: 2671923    Ranar Watsawa : 2015/01/04

Bangaren kasa da kasa, wanda ya wakilci kasar Afirka ta kudu a gasa r karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta daliban jami’a da ake gudanarwa yanzu haka ya bayyana cewa halartar wannan gasa da matasan suke na nuna hadin kai.
Lambar Labari: 2668377    Ranar Watsawa : 2015/01/02

Bangaren kasa da kasa, an bude gasa r ne a jiya inda a bangaren safe mutane 11 suka fara karawa da juna, sai kuma da yamma mutane 14 suka kara.
Lambar Labari: 1474382    Ranar Watsawa : 2014/11/17

Bangaren kur'ani, babbar cibiyar da ke kula da ayyukan shirya gasa r karatu da hardar kur'ani mai tsarkia jamhuriyar musulunci ta Iran ta sanar cewa a cikin watanni masu zuwa ne za a gudanar da gasa r kur'ani ta Taliban jami'a.
Lambar Labari: 1457590    Ranar Watsawa : 2014/10/06

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin alkalan gasa r kasaru da hardar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa ya bukaci da fitar da wasu daga cikin irin ayyukan jamhuriyar muslunci a bangarori daban-daban a lokacin gudanar da gasa r kur’ani.
Lambar Labari: 1455473    Ranar Watsawa : 2014/09/29

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman tattaunawa na manyan jami’an cibiyar kula da harkokin karatu da hardar kur’ani mai tsarki a yankin Khalil na Palastinu dangane da gasa r ku’ani ta Al-aqsa da za a gudanar.
Lambar Labari: 1450732    Ranar Watsawa : 2014/09/16

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar wata gasa r karatu da harder kur'ani mai tsarkia asar Bangadalashe da aka saba gudanarwa a kowace shekara.
Lambar Labari: 1435546    Ranar Watsawa : 2014/08/03

Bangaren kasa da kasa, gasa r karatu da hardar kur'ani mai tsarki da ake gabatarwa a cikin watan Ramadan mai alfarma tare da halartar makaranta a wannan karon ma kimanin mutane tamnin da bakwai ne suka halarci gasa r wadda take gudana yanzu haka.
Lambar Labari: 1428910    Ranar Watsawa : 2014/07/13

Bangaren kasa da kasa, an bude babbar gasa r karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Tehran tare da halartar makaranta da mahardata daga kasashen duniya kimanin 70.
Lambar Labari: 1411964    Ranar Watsawa : 2014/05/28