iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an kammala gasar karatu da hardar kur’ani mia tsarki ta duniya a birnin Moscow na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3480806    Ranar Watsawa : 2016/09/26

Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Rasha Mikhael Bogdanov ya bayyana cewa kungiyar Hizbullah ba kungiyar ta’addanci ba ce.
Lambar Labari: 3453385    Ranar Watsawa : 2015/11/16

Bangaren kasa da kasa, a lokacin bude babban masallacin Morcow a yau shugaban kasar Rasha ya bayyana cewa kur’ani ya yi umarni da aikata kyawawan ayyuka a cikin rayuwa.
Lambar Labari: 3366900    Ranar Watsawa : 2015/09/23

Bangaren kasa da kasa, dan majalisar dokokin kasar Rasha ya bayyana cewa ayyukan ta’addanci da ake gani daga wasu masu karkataccen tunani bas hi da wata alaka da addinin muslunci balanta ma masu aikata shi.
Lambar Labari: 2623649    Ranar Watsawa : 2014/12/21