rasha - Shafi 2

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan tunawa da cikar shekaru talatin da rasuwar Imam Khomenei a Moscow.
Lambar Labari: 3483710   Ranar Watsawa : 2019/06/04

A ziyarar da sakataren harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeo yake gudanarwa a kasar Rasha, irin sabani da baraka da ke tsakanin kasashen biyu sun kara bayyana a fili.
Lambar Labari: 3483644   Ranar Watsawa : 2019/05/15

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Rasha ta ce; ‘yan ta’addan daseh da suka sha kashi a Syria sun tsere zuwa kasashen Afghanistan da Libya.
Lambar Labari: 3483566   Ranar Watsawa : 2019/04/21

Gwamnatin kasar Rasha ta sanar a jiya itinin cewa, tana yin iyakacin kokarinta domin ganin an waware rikicikin da ya kunno kai kasar Libya ta hanyar ruwan sanyi.
Lambar Labari: 3483536   Ranar Watsawa : 2019/04/09

Gwamnatin kasar Rasha ta aike da kayayyakin aikin asibiti na zamani zuwa kasar Syria.
Lambar Labari: 3483498   Ranar Watsawa : 2019/03/27

Gwamnatin Rasha ta karyata da'awar da Isra'ila ta yi da ke cewa, an cimma wata yarjejeniya tsakanin gwamnatin Rasha da wasu bangarori, domin fitar da Iran da Hizbullah daga Syria.
Lambar Labari: 3483242   Ranar Watsawa : 2018/12/22

Bahram Qasemi kakakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriya Musulinci ta Iran, ya bayyana hakan da cewa, tun farko dama kasancewar sojojin na Amurka a Siriyar kuskure ne.
Lambar Labari: 3483240   Ranar Watsawa : 2018/12/22

Bangaren kasa da kasa, a daren yau ne ake gudanar da taron arbaeen na Imam Hussain (AS) a birnin Moscow fadar mulkin kasar Rasha.
Lambar Labari: 3483079   Ranar Watsawa : 2018/10/29

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron makokin shahadar Imam Sajjad (AS) a birnin Moscow na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3483026   Ranar Watsawa : 2018/10/04

An kammala zaman taron shugabannin kasashen Rasha, Iran da kuma Turkiya, wanda aka gudanar yau Juma'a a birnin Tehran na kasar Iran a kan batun rikcin kasar Syria, da kuma ci gaba da nemo hanyoyin warware rikicin.
Lambar Labari: 3482961   Ranar Watsawa : 2018/09/07

Bangaren kasa da kasa, Ma'aikatar tsaron Rasha ta bankado wasu bayanan sirri da suke tabbatar da cewa, ana  shirin sake yin amfani da makamai masu guba a Syria.
Lambar Labari: 3482926   Ranar Watsawa : 2018/08/25

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta yi gargadi dangane da halin da za a jefa al’ummar Yemen sakamakon hare-haren mayakan Hadi a gabar ruwan Hodaidah ta Yemen.
Lambar Labari: 3482759   Ranar Watsawa : 2018/06/14

Bangaren kasa da kasa, kasar Iran ta dauki nauyin shiryawa musulmin kasar Rasha wani buda baki a birnin Moscow fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3482745   Ranar Watsawa : 2018/06/10

Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da zaman taro na shekara-shekara kan harkokin tattalin arziki tsakanin Rasha da kasashen musulmi, taron da ke samun halartar wakilai daga kasashe 50 na duniya.
Lambar Labari: 3482648   Ranar Watsawa : 2018/05/11

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan yunawa da zahagoyar lokacin haihuwar Imam Mahdi a birnin oscow na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3482632   Ranar Watsawa : 2018/05/04

Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ya bayyana birnin Quds a matsayin mabiya addinai da akasa saukar daga sama.
Lambar Labari: 3482628   Ranar Watsawa : 2018/05/03

Bangaren kasa da kasa, an kame wasu manyan jiragen ruwa shakare da muggan makamai zuwa Syria.
Lambar Labari: 3482576   Ranar Watsawa : 2018/04/16

Bangaren kasa da kasa, Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar da zaman gaggawa a yau, domin tattauna harin da kasashen Amurka da Birtaniya gami da Faransa suka kaddamar a kan Syria.
Lambar Labari: 3482568   Ranar Watsawa : 2018/04/14

Bangaren kasa da kasa, tawagar masu gudanar da bincike na hukumar hana yaduwar makamai masu guba sun isa Syria domin gudanar da bincike.
Lambar Labari: 3482564   Ranar Watsawa : 2018/04/13

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bukaci sojojin kasar su fara janyewa daga kasar Siriya zuwa gida.
Lambar Labari: 3482191   Ranar Watsawa : 2017/12/11