Tattaunawa tsakanin sojoji masu mulkin kasar Sudan ya kasa kaiwa ga natija kwanaki biyu a jere kamar yadda majalisar sojojin kasar ta bayyana.
Lambar Labari: 3483661 Ranar Watsawa : 2019/05/21
Shugaban darikar katolika na duniya, Paparoma Francis, na wata ziyara a kasar Morocco, mai manufar tattaunawa ta tsakanin addinai da batutwuan ci gaba da kuma matsalar bakin haure.
Lambar Labari: 3483507 Ranar Watsawa : 2019/03/31
Bangaren kasa da kasa, Iran ta ce kamfanoninta a shirye suke wajen sake gidan kasar Siriya da yaki ya daidaita.
Lambar Labari: 3483350 Ranar Watsawa : 2019/02/05
Firayi ministan kasar Malaysia ya bayyana cewa tattaunawa da Trump abu ne mai matukar wahala domin a cikin sa’oi 24 zai iya canja ra’ayinsa.
Lambar Labari: 3482891 Ranar Watsawa : 2018/08/14
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tattaunawa na jagororin mabiya addinai daban-daban na duniya a birnin Vienna na kasar Austria.
Lambar Labari: 3482442 Ranar Watsawa : 2018/03/01
Bangaren kasa da kasa, wata bafalstiniya mai suna Sa’adiyyah Aqqad ta rubuta cikakken kur’ani mai tsarki wanda ya dauke ta tsawon shekaru uku.
Lambar Labari: 3481269 Ranar Watsawa : 2017/02/28
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib babban malamin cibiyar Azahar da ke Masar ya yi da a kawo karshen zaluncin da ake yi kan musulmi a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481049 Ranar Watsawa : 2016/12/19
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman tattaunawa kan harkokin addinai atsakanin mabiya addinai a kasar Zimbabwe.
Lambar Labari: 3480820 Ranar Watsawa : 2016/10/03