Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta yi maraba da sanarwar da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar na gudanar da tattaunawa tsakanin bangarorin siyasar Sudan.
Lambar Labari: 3486801 Ranar Watsawa : 2022/01/10
Ra'isi A Tattaunawarsa Da Putin:
Tehran (IQNA) shugaban kasar Iran Ibrahim Ra'isi ya sheda cewa, kasarsa a da gaske take yi kan wajabcin janye mata takunkumai a matsayin sharadin tattaunawa r nukiliya.
Lambar Labari: 3486567 Ranar Watsawa : 2021/11/16
Tehran (IQNA) Sayyid Nasrullah ya bayyana cewa, yunkurin da Saudiyya ke yi domin ganin ta haifar da yakin basasa a cikin kasar Lebanon ba zai taba yin nasara ba.
Lambar Labari: 3486545 Ranar Watsawa : 2021/11/12
Tehran (IQNA) Iran ta zargi Amurka da haifar da yanayin da ya sanya yarjejeniyar nukiliya a cikin wani hali.
Lambar Labari: 3486533 Ranar Watsawa : 2021/11/09
Tehran (IQNA) gwamnatin Qatar ta yi lale marhabin da tattaunawa tsakanin Iran da Saudiyya, tare da jaddada cewa ba zata kulla alaka da Isra’ila ba.
Lambar Labari: 3486422 Ranar Watsawa : 2021/10/13
Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmayar Falastinu sun zargi Mahmud Abbas Abu Mazin da ha'intar al'ummar falastinu, bayan ganawa da manyan jami'an gwamnatin yahudawan isra'ila.
Lambar Labari: 3486254 Ranar Watsawa : 2021/08/30
Tehran (IQNA) Shugaba Ibrahim Ra’isi, na Iran ya jadadda wajabcin ganin kasar Japan ta sake wa Iran kudadenta da take rike da.
Lambar Labari: 3486228 Ranar Watsawa : 2021/08/22
Tehran (IQNA) gwamnatin Afghanistan ta fara yin rauni ne tun bayan rikicin madafun iko tsakanin Ashraf Ghany da kuma Abdullah Abdullah bayan zaben shugaban kasa.
Lambar Labari: 3486202 Ranar Watsawa : 2021/08/14
Tehran (IQNA) a kasar Iraki an ayyana zaman makoki na kwanaki 3 bayan gobarar da ta yi sanadiyar mutuwar mutane sama da tamanin a wani asibiti.
Lambar Labari: 3486103 Ranar Watsawa : 2021/07/13
Tehran (IQNA) shugaba Rauhani ya ce hanya daya ta warware batun shirin makamashin Nukiyar Iran, shi ne aiwatar da yarjejeniyar da aka kulla kamar yadda take
Lambar Labari: 3485834 Ranar Watsawa : 2021/04/21
Tehran (IQNA) Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya bayyana cewa, ci gaba da kakaba takunkumin da Amurka take yi kan Iran aiwatar da manufofin yahudawa ne a kan kasar ta Iran.
Lambar Labari: 3485732 Ranar Watsawa : 2021/03/10
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Turkiya ta sanar da cewa, tana kokarin ganin an dawo da mutumin nan dan kasarta wanda ya tozarta kur’ani.
Lambar Labari: 3485378 Ranar Watsawa : 2020/11/18
Tehran (IQNA) Rauhani ya bayyana cewa, ya kamata kasashe mambobi a kwamitin tsaro su yi aiki da kudiri mai lamba 2231 wanda ya wajabta cire wa Iran takunkumin saye da sayar da makamai.
Lambar Labari: 3485080 Ranar Watsawa : 2020/08/13
Tehran (IQNA) babban malamin mabiya addinin kirista a kasar Mali ya jaddada wajabcin zaman lafiya a tsakanin al’ummar kasar baki daya.
Lambar Labari: 3484949 Ranar Watsawa : 2020/07/03
Tehran (IQNA) kungiyar larabawan Yemen 'yan kabilar Huthi masu gwagwarmaya da 'yan mamaya a kasar sun bayyana shirinsu na tattaunawa da Saudiyya.
Lambar Labari: 3484898 Ranar Watsawa : 2020/06/15
Tehran (IQNA) Shugaba Rauhania zantawarsa da firai ministan Italiya ya bayana cewa, har yanzu sarin hada-hadar kudade na instex bai yi amfanin da ake bukata ba.
Lambar Labari: 3484730 Ranar Watsawa : 2020/04/21
Tehran (IQNA) mambobin kungiyar kasashen musulmi za su gudanar da zama ta hanyar yanar gizo domin tattauna batun corona.
Lambar Labari: 3484680 Ranar Watsawa : 2020/04/05
Tehran (IQNA) Tawagar kungiyar Hamas karkashin jagorancin Isma’il Haniyya ta gana da jakadan kasar Iran a birnin Moscow na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3484592 Ranar Watsawa : 2020/03/06
Tehran - (IQNA) jagororin kungiyoyin gwagwarmayar falastinawa na jihadul Islami da Hamas sun gana a Beirut Lebanon.
Lambar Labari: 3484541 Ranar Watsawa : 2020/02/19
Bangaren siyasa, jagora Ayatollah Sayyid ali Khamenei ya bayyana cewa dukkanin jami’an gwamnatin kasar sun gamsu da cewa babu wata tattaunawa da Amurka.
Lambar Labari: 3484058 Ranar Watsawa : 2019/09/17