Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Gutrres ya bukaci gwamnatin Myanmar da ta sake yin nazari kan hukunci da aka yanke a kan 'yan jarida biyu a kasar.
Lambar Labari: 3482952 Ranar Watsawa : 2018/09/04
Bangaren kasa da kasa, kotun gwamnatin Myanmar ta yanke hukuncin daurin shekaru 7a gidan kaso a kan 'yan jarida biyu masu aiki da Reuters saboda fallasa wani sirri na kasar.
Lambar Labari: 3482949 Ranar Watsawa : 2018/09/03