Beirut (IQNA) A yau 21 ga watan Yuli ne aka gudanar da zanga-zangar la'antar sake kona kur'ani a kasar Sweden bayan sallar Juma'a a yankunan kudancin birnin Beirut da ma wasu yankuna na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3489515 Ranar Watsawa : 2023/07/21
Mascat (IQNA) A ranar 23 ga watan Agusta ne za a gudanar da matakin share fage na gasar kur'ani mai tsarki karo na 31 na Sultan Qaboos a birnin Amman.
Lambar Labari: 3489506 Ranar Watsawa : 2023/07/20
Stockholm (IQNA) Selvan Momika, mutumin da ya kona kur’ani a kasar Sweden, wanda kuma cikin girman kai ya sake bayyana cewa zai kona littafin Allah tare da tutar kasar Iraki, ya fayyace cewa hukumomin kasar Sweden sun daina ba shi goyon baya tare da ja da baya.
Lambar Labari: 3489503 Ranar Watsawa : 2023/07/19
Karbala (IQNA) Cibiyar kula da hubbaren Imam Hussain ta sanar da gudanar da bikin daga kur'ani a daren farko na watan Al-Muharram a matsayin martani ga wulakanta kur'ani a kasashen yamma.
Lambar Labari: 3489496 Ranar Watsawa : 2023/07/18
Makkah (IQNA) Babban daraktan kula da da'ira da darasin kur'ani mai tsarki a masallacin Harami ya sanar da fara gudanar da kwasa-kwasan rani na haddar kur'ani mai tsarki daga ranar Talata mai zuwa 20 ga watan Yuli a wannan masallaci mai alfarma.
Lambar Labari: 3489435 Ranar Watsawa : 2023/07/08
Martani ga wulakanta Alqur'ani
Ma'aikatar harkokin wajen Turkiyya da Falasdinawa sun yi Allah wadai da harin da 'yan sahayoniya suka kai kan masallatai a yammacin gabar kogin Jordan da kuma wulakanta kur'ani mai tsarki tare da bayyana hakan a matsayin yaki na addini na Tel Aviv a kan musulmi.
Lambar Labari: 3489359 Ranar Watsawa : 2023/06/23
A yau dubban Falasdinawa ne suka gudanar da sallar asuba a masallacin Al-Aqsa da ke birnin Quds, a daidai lokacin da akasarin Palasdinawa suka amince da kafa kungiyoyin gwagwarmaya don tunkarar mamayar yahudawan sahyuniya a yammacin gabar kogin Jordan.
Lambar Labari: 3489319 Ranar Watsawa : 2023/06/16
Kungiyar agaji ta kasa da kasa (ICO) ta kaddamar da wani shiri mai suna "Al-Adha Campaign 2023" na aiwatar da wasu tsare-tsare da ayyuka na agaji da suka hada da gina cibiyoyin adanawa da rarraba kwafin kur'ani mai tsarki a ciki da wajen kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3489291 Ranar Watsawa : 2023/06/11
Tehran (IQNA) Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta mayar da martani kan wulakanta kur'ani a kasar Denmark, inda ta fitar da wata sanarwa tare da daukar batanci ga kalmar saukar Alkur'ani mai tsarki a cikin watan Ramadan a matsayin wani abin kyama na ta'addanci.
Lambar Labari: 3488877 Ranar Watsawa : 2023/03/28
Tehran (IQNA) Dan siyasa mai tsattsauran ra'ayi dan kasar Denmark da Sweden Rasmus Paludan ya bayyana aniyarsa ta kona kwafin kur'ani mai tsarki a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke Stockholm.
Lambar Labari: 3488518 Ranar Watsawa : 2023/01/17
TEHRAN (IQNA) - A baya-bayan nan ne aka fitar da faifan karatun kur'ani da wasu matasa 'yan qari su shida suka yi ta yanar gizo.
Lambar Labari: 3488283 Ranar Watsawa : 2022/12/04
Bayani Kan Tafsiri Da Malaman Tafsiri (5)
Daya daga cikin tafsirin wannan zamani da aka samu yabo ta hanyoyi daban-daban da kuma jan hankalin malamai shi ne tafsirin "Al-Furqan" na Sadeghi Tehrani.
Lambar Labari: 3487925 Ranar Watsawa : 2022/09/28
Tehran (IQNA) A jiya 27 ga watan Satumba a birnin Casablanca ne aka fara gasar haddar kur'ani mai tsarki karo na 16 na lambar yabo ta Sarki Mohammed VI.
Lambar Labari: 3487922 Ranar Watsawa : 2022/09/28
Tehran (IQNA) Majalisar kur'ani mai tsarki ta Sharjah ta kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ta kaddamar da wani gidan adana kayan tarihi a wannan wuri domin nuna sabbin kyaututtukan da Sarkin Sharjah ya yi masa, da suka hada da tarin kur'ani da ba kasafai ba.
Lambar Labari: 3487507 Ranar Watsawa : 2022/07/05
Tehran (IQNA) Rasmus Paludan shugaban jam'iyyar Hardline mai tsatsauran ra'ayi a kasar Denmark ya sake kona kwafin kur'ani a wasu sassan kasar Sweden.
Lambar Labari: 3487289 Ranar Watsawa : 2022/05/14
Tehran (IQNA) An shirya wani sashe da za a nuna Al -Qur'ani mafi girma a duniya a Expo 2020 Dubai, wanda aka yi rubutunsa da fasaha ta sassaka.
Lambar Labari: 3486417 Ranar Watsawa : 2021/10/12
Tehran (IQNA) kamar kowace yara mahardata kur'ani mai tsarki a garin Gaza na Falastinu suna gudanar da wani zagaye a kowace shekara.
Lambar Labari: 3486412 Ranar Watsawa : 2021/10/11
Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki tare da shekh Anwar Shuhat
Lambar Labari: 3485991 Ranar Watsawa : 2021/06/07
Tehran (IQNA) Hebah, Nurul Huda da Mustafa ‘yan kasar Syria da suke zaune Aintab da ke Turkiya wadanda suka hardace kur’ani mai tsarki .
Lambar Labari: 3484985 Ranar Watsawa : 2020/07/14
Tehran (IQNA) an nuna wani dadden kwafin kur'ani mai sarki a dakin ajiye kayayyaki na garin Gardaqa da ke kasar Masar.
Lambar Labari: 3484907 Ranar Watsawa : 2020/06/19