Abdullah Ammar makaho ne dan masar da ya hardace kur’ani da tarjamarsa a cikin Ingilishi da Faransanci.
Lambar Labari: 3484305 Ranar Watsawa : 2019/12/09
Bangaren kasa da kasa, an cafke wani mutum da ya sace wani kwafin kur’ani mai tsarki a kasar Auzbakistan.
Lambar Labari: 3484162 Ranar Watsawa : 2019/10/17
Bangaren kasa da kasa, mai bayar da shawara ga babban mufti na Masar ya bayar da shawarwari kan hanyar hardar kur’ani mafi sauki.
Lambar Labari: 3483955 Ranar Watsawa : 2019/08/16
Bangaren kasa da kasa, wata tawagar manyan jagororin mabiya addinin kirista a Masar sun bayar da kyautar kur'ani ga gwamnan lardin Minya.
Lambar Labari: 3482959 Ranar Watsawa : 2018/09/06