Quds (IQNA) Ana kallon kafa da'irar kur'ani a birnin Kudus a matsayin daya daga cikin muhimman ayyuka domin ci gaba da halartar masallacin Al-Aqsa da kuma karfafa musuluntar mazauna birnin Kudus.
Lambar Labari: 3489677 Ranar Watsawa : 2023/08/21
Copenhagen (IQNA) Ministan shari'a na kasar Denmark ya sanar da cewa, yana daukar barazanar kungiyar ta'addanci ta Al-Qa'ida na gudanar da ayyuka a wannan kasa bayan wulakanta kur'ani mai tsarki .
Lambar Labari: 3489653 Ranar Watsawa : 2023/08/16
Makkah (IQNA) A yayin taron da aka gudanar a birnin Makkah, yayin da ake jaddada daidaito da daidaitawa, an bayar da gargadi game da illar wulakanta kur'ani mai tsarki .
Lambar Labari: 3489649 Ranar Watsawa : 2023/08/15
Copenhagen (IQNA) Wasu masu wariyar launin fata da kyamar Musulunci a kasar Denmark sun kona kur'ani mai tsarki a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da Iraki.
Lambar Labari: 3489634 Ranar Watsawa : 2023/08/13
Copehegen (IQNA) Gwamnatin kasar Denmark ta sanar da cewa wulakanta kur'ani mai tsarki ya jefa kasar cikin mawuyacin hali, don haka ya kamata ta dauki tsauraran matakai na kula da iyakokinta.
Lambar Labari: 3489623 Ranar Watsawa : 2023/08/10
Stockholm (IQNA) Firaministan kasar Sweden Ulf Christerson ya ce bayan tattaunawa da takwaransa na kasar Denmark Mette Frederiksen game da kona Alkur'ani a kasashen biyu, kasar Sweden na cikin yanayi mafi hadari na tsaro tun bayan yakin duniya na biyu.
Lambar Labari: 3489576 Ranar Watsawa : 2023/08/01
Karbala (IQNA) An gudanar da taron makoki na musamman ga yaran da ke halartar darussan bazara na hubbaren Imam Hussain a daidai lokacin da ake gudaar da tarukan Muharram.
Lambar Labari: 3489533 Ranar Watsawa : 2023/07/25
Karbala (IQNA) Al'ummar birnin na Karbala ma dai sun gudanar da zanga-zanga a jiya a daidai lokacin da ake gudanar da zanga-zangar adawa da kona kur'ani a birnin Bagadaza tare da neman a hukunta masu cin mutuncin wurare masu tsarki na Musulunci.
Lambar Labari: 3489522 Ranar Watsawa : 2023/07/23
Alkahira (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta fitar da wata sanarwa da kakkausar murya na yin Allah wadai da baiwa mahukuntan kasar Sweden izini a hukumance na maimaita cin mutuncin kur'ani mai tsarki .
Lambar Labari: 3489516 Ranar Watsawa : 2023/07/21
Beirut (IQNA) A yau 21 ga watan Yuli ne aka gudanar da zanga-zangar la'antar sake kona kur'ani a kasar Sweden bayan sallar Juma'a a yankunan kudancin birnin Beirut da ma wasu yankuna na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3489515 Ranar Watsawa : 2023/07/21
Mascat (IQNA) A ranar 23 ga watan Agusta ne za a gudanar da matakin share fage na gasar kur'ani mai tsarki karo na 31 na Sultan Qaboos a birnin Amman.
Lambar Labari: 3489506 Ranar Watsawa : 2023/07/20
Stockholm (IQNA) Selvan Momika, mutumin da ya kona kur’ani a kasar Sweden, wanda kuma cikin girman kai ya sake bayyana cewa zai kona littafin Allah tare da tutar kasar Iraki, ya fayyace cewa hukumomin kasar Sweden sun daina ba shi goyon baya tare da ja da baya.
Lambar Labari: 3489503 Ranar Watsawa : 2023/07/19
Karbala (IQNA) Cibiyar kula da hubbaren Imam Hussain ta sanar da gudanar da bikin daga kur'ani a daren farko na watan Al-Muharram a matsayin martani ga wulakanta kur'ani a kasashen yamma.
Lambar Labari: 3489496 Ranar Watsawa : 2023/07/18
Makkah (IQNA) Babban daraktan kula da da'ira da darasin kur'ani mai tsarki a masallacin Harami ya sanar da fara gudanar da kwasa-kwasan rani na haddar kur'ani mai tsarki daga ranar Talata mai zuwa 20 ga watan Yuli a wannan masallaci mai alfarma.
Lambar Labari: 3489435 Ranar Watsawa : 2023/07/08
Martani ga wulakanta Alqur'ani
Ma'aikatar harkokin wajen Turkiyya da Falasdinawa sun yi Allah wadai da harin da 'yan sahayoniya suka kai kan masallatai a yammacin gabar kogin Jordan da kuma wulakanta kur'ani mai tsarki tare da bayyana hakan a matsayin yaki na addini na Tel Aviv a kan musulmi.
Lambar Labari: 3489359 Ranar Watsawa : 2023/06/23
A yau dubban Falasdinawa ne suka gudanar da sallar asuba a masallacin Al-Aqsa da ke birnin Quds, a daidai lokacin da akasarin Palasdinawa suka amince da kafa kungiyoyin gwagwarmaya don tunkarar mamayar yahudawan sahyuniya a yammacin gabar kogin Jordan.
Lambar Labari: 3489319 Ranar Watsawa : 2023/06/16
Kungiyar agaji ta kasa da kasa (ICO) ta kaddamar da wani shiri mai suna "Al-Adha Campaign 2023" na aiwatar da wasu tsare-tsare da ayyuka na agaji da suka hada da gina cibiyoyin adanawa da rarraba kwafin kur'ani mai tsarki a ciki da wajen kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3489291 Ranar Watsawa : 2023/06/11
Tehran (IQNA) Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta mayar da martani kan wulakanta kur'ani a kasar Denmark, inda ta fitar da wata sanarwa tare da daukar batanci ga kalmar saukar Alkur'ani mai tsarki a cikin watan Ramadan a matsayin wani abin kyama na ta'addanci.
Lambar Labari: 3488877 Ranar Watsawa : 2023/03/28
Tehran (IQNA) Dan siyasa mai tsattsauran ra'ayi dan kasar Denmark da Sweden Rasmus Paludan ya bayyana aniyarsa ta kona kwafin kur'ani mai tsarki a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke Stockholm.
Lambar Labari: 3488518 Ranar Watsawa : 2023/01/17
TEHRAN (IQNA) - A baya-bayan nan ne aka fitar da faifan karatun kur'ani da wasu matasa 'yan qari su shida suka yi ta yanar gizo.
Lambar Labari: 3488283 Ranar Watsawa : 2022/12/04