An fara bikin bude gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Malaysia karo na 64 da jawabin firaministan kasar. A cikin wannan zagayen gasar, mahalarta 92 daga kasashe 71 na duniya ne suka halarci bangarorin biyu na haddar kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3491991 Ranar Watsawa : 2024/10/06
IQNA - A yau 5 ga watan Oktoba ne za a fara gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 64 a kasar Malaysia, kamar yadda sanarwar sashen ci gaban harkokin addinin musulunci na kasar ya sanar.
Lambar Labari: 3491984 Ranar Watsawa : 2024/10/05
IQNA - Majalisar kur'ani mai tsarki ta Sharjah a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ta baje kolin kur'ani mai tsarki guda 20 a baje kolin wannan majalissar.
Lambar Labari: 3491976 Ranar Watsawa : 2024/10/03
IQNA - Fitaccen makarancin kasar iran ya karanta ayoyin kur'ani mai tsarki a cikin shirin karatu da sauraren kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3491939 Ranar Watsawa : 2024/09/27
Bisa kokarin wani mai bincike :
IQNA - Hojjatul Islam Ali Rajabi; Mai bincike kuma mai kula da kur’ani mai tsarki wanda ya dade yana taka rawa wajen tsarawa da kuma samar da bayanan kur’ani ya ce: kawo yanzu an samar da bayanai guda saba’in.
Lambar Labari: 3491929 Ranar Watsawa : 2024/09/25
IQNA - An fallasa wani kwafin Alqur'ani mai girma 10 da ba kasafai ake samu ba a hannun jama'a a bukin Badar na uku a shehunan Fujairah, UAE.
Lambar Labari: 3491913 Ranar Watsawa : 2024/09/23
IQNA - Al-Azhar da Dar Al-Iftaa na kasar Masar sun sanar da cewa, shiryawa da yada faifan bidiyo na karatun kur'ani da kade-kade, haramun ne saboda ana daukar hakan tamkar cin mutunci ne ga kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3491911 Ranar Watsawa : 2024/09/22
IQNA - Nazir Al-Arbawi, firaministan kasar Aljeriya, a madadin shugaban kasar, ya halarci bikin maulidin manzon Allah (SAW) da aka gudanar a masallacin Aljazeera a yammacin jiya, tare da karrama ma'abuta haddar kur'ani na wannan kasa.
Lambar Labari: 3491886 Ranar Watsawa : 2024/09/18
IQNA - Azhar ta mika wa shugaban kasar Masar kwafin kur’ani mai tsarki a lokacin da ake gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3491883 Ranar Watsawa : 2024/09/17
Dabi'un Mutum / Munin Harshe 1
IQNA - Kamar sauran sassan jikin dan Adam, harshe yana daya daga cikin kayan aikin zunubi idan ya saba wa dokokin Allah da hukunce-hukuncen Allah, idan kuma ya bi umarnin shari'a mai tsarki, to yana daga cikin kayan aikin da'a ga Allah. Don haka kula da wannan gabobi don hana zunubi kamar sauran gabobi ne da kayan ado.
Lambar Labari: 3491867 Ranar Watsawa : 2024/09/14
IQNA - Lambun kur'ani na Dubai mai fadin kadada 64 wuri ne na baje kolin tarihi da wayewar Musulunci. A cikin wannan lambun, an baje kolin misalan tsiro da yawa da aka ambata a cikin kur'ani mai tsarki da hadisai na Musulunci da kuma mu'ujizar annabawa.
Lambar Labari: 3491843 Ranar Watsawa : 2024/09/10
IQNA - Wasu ‘yan’uwa mata biyu da suka haddace kur’ani a kasar Kosovo sun sami damar koyar da yara da matasa sama da 1000 haddar kur’ani da karatun kur’ani a cikin shekaru 7.
Lambar Labari: 3491831 Ranar Watsawa : 2024/09/08
IQNA - Ma'aikatar kula da Harkokin Addinin Musulunci ta Qatar ta sanar da halartar wannan kasa a gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 18 a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3491814 Ranar Watsawa : 2024/09/05
IQNA - ‘Yan majalisar dokokin Masar da dama sun bukaci a kafa wani sabon kwamiti da ya kunshi manyan malaman Al-Azhar don ba da izinin karatu ga masu karatu.
Lambar Labari: 3491813 Ranar Watsawa : 2024/09/04
Arbaeen a cikin kur'ani 4
IQNA - A matsayinsa na daya daga cikin manya-manyan tarukan addini a duniya, tattakin Arbaeen yana da tushe mai zurfi a cikin koyarwar kur'ani. Ana iya bincika wannan dangantakar a matakai da yawa:
Lambar Labari: 3491800 Ranar Watsawa : 2024/09/02
Wakilin Masar ya bukata
IQNA - Wani dan majalisar dokokin Masar ya yi kira da a aiwatar da dokar a kan wadanda suke karatun kur'ani mai tsarki ba da gaskiya ba.
Lambar Labari: 3491781 Ranar Watsawa : 2024/08/30
IQNA - Majalisar Musulunci ta Sharjah ta sanar da fara gudanar da jerin tarurrukan tafsirin kur'ani mai tsarki a cikin harshen turanci da nufin inganta fahimta da karantar da kur'ani a cikin harsuna daban-daban.
Lambar Labari: 3491771 Ranar Watsawa : 2024/08/28
IQNA - Sama da malaman kur'ani maza da mata 250 ne suka haddace kur'ani mai tsarki a wani taron kur'ani a birnin Nablus.
Lambar Labari: 3491770 Ranar Watsawa : 2024/08/28
IQNA - Cibiyar hubbaren Imam Husaini (AS) ta sanar da halartar maziyarta Arbaeen sama da dubu biyar a aikin rubuta kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3491766 Ranar Watsawa : 2024/08/27
IQNA - Samun kuskuren rubutu a fili a cikin aya ta 71 a cikin suratun Anfal mai albarka a cikin shahararriyar sigar kur'ani a kasar Masar ya samu amsa mai yawa daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491709 Ranar Watsawa : 2024/08/17