Bangaren kasa da kasa, babban malamin cibiyar Azhar Sheikh Ahmad Tayyib ya aike da sakon taya alhini ga jagoran kiristocin kasar Masar, dangane da harin ta'addancin da mayakan kungiyar Daesh suka kai kansu.
Lambar Labari: 3483095 Ranar Watsawa : 2018/11/03