Kampala

IQNA

Musulmin kasar Uganda sun sanar a cikin wani bayani cewa, kisan Kasim Sulaimani abin yin tir da Allawadai ne.
Lambar Labari: 3484407   Ranar Watsawa : 2020/01/12

An gudanar da zaman taro na malamai dam asana daga kasashe 27 na Afrika  abirnin kampla na kasar Uganda, kan rawar da matasa musulmi za su iya takawa domin ci gaban Afrika.
Lambar Labari: 3483621   Ranar Watsawa : 2019/05/09

Kasar Iran za ta bude wata makarantar sakandare ta musulunci a kasar Uganda a daidai lokacion da ake gudanar da tarukan cikar shekaru 40 da samun nasarar juyi a kasar.
Lambar Labari: 3483308   Ranar Watsawa : 2019/01/12

Bangaren kasa da kasa, sarkin gargajiya a kasar Uganda ya bukaci da akara bunkasa alaka da kasar Iran a dukkanin bangarori.
Lambar Labari: 3483099   Ranar Watsawa : 2018/11/04