Ilhan Omar da  Rashida Tlaib  sun yi kira zuwa ga kawo karshen mamayar Isra’ila a yankunan Falastinawa.
                Lambar Labari: 3483965               Ranar Watsawa            : 2019/08/19
            
                        
        
        bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi kakkausar suka kan 'yan majalisar dokokin kasar ta Amurka musulmi Ilhan Umar da kuma  Rashida Tlaib .
                Lambar Labari: 3483836               Ranar Watsawa            : 2019/07/13
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, Ilhan Umar da  Rashida Tlaib  ‘yan majalisar dokokin Amurka musulmi biyu sun nuna goyon bayansu ga duk wani mataki na haramta kayan Isra’ila a duniya.
                Lambar Labari: 3483360               Ranar Watsawa            : 2019/02/10