sauka

IQNA

Surorin Kur'ani   (96)
Tehran (IQNA) Ayoyi biyar na farkon surar Alaq su ne ayoyin farko da Jibrilu ya saukar wa Annabin Musulunci. Waɗannan ayoyin sun jaddada karatu da koyo na mutane.
Lambar Labari: 3489492   Ranar Watsawa : 2023/07/17

Tehran (IQNA) A jiya 20 ga watan Disamba ne aka fara shirin kammala saukar kur’ani mai tsarki ta “Al-Mustafa” bisa gayyatar da Sarkin Jordan ya yi masa a masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3488322   Ranar Watsawa : 2022/12/12

Tehran (IQNA) An bude masallacin farko a birnin Venice na kasar Italiya a wani biki da ya samu halartar jami'ai daga kungiyoyin Musulunci da na Kirista na kasar.
Lambar Labari: 3487410   Ranar Watsawa : 2022/06/12

Tehran (IQNA) wani abu da ya tarwatse a cikin wata makaranta a kasar Afghanistan ya yi sanadiyyar mutuwa da kuma jikkatar mutane.
Lambar Labari: 3484906   Ranar Watsawa : 2020/06/18

Babbar jami'ar majalisar dinkin duniya mai kula da ayyukan jin kai a kasar Yemen ta fitar da rahoto dangane da kisan fararen hula 22 da Saudiyya ta yi a ranar Lahadin da ta gabata.
Lambar Labari: 3483455   Ranar Watsawa : 2019/03/13