iqna

IQNA

IQNA - An gudanar da bikin rufe taron kasa da kasa kan tarjamar kur'ani mai tsarki a babban birnin kasar Libiya tare da halartar babban sakataren kungiyar ilimi da kimiya da al'adu ta duniya ISECO da kuma wasu gungun masu ruwa da tsaki na siyasa da addini.
Lambar Labari: 3491130    Ranar Watsawa : 2024/05/11

Shahararrun malaman duniyar musulmi  /22
Ignati Krachkovsky, masanin gabas dan kasar Rasha, kuma mai bincike kan adabin Larabci, shi ne farkon wanda ya fara gabatar da adabin Larabci na zamani a kasashen Yamma, kuma shi ne ma'abucin shahararriyar fassarar kur'ani zuwa harshen Rashanci, wanda ya kwashe shekaru arba'in a rayuwarsa kan wannan fassara.
Lambar Labari: 3489185    Ranar Watsawa : 2023/05/22

Bangaren kasa da kasa, an tarjama kur’ani mai tsarkia  cikin harshen Ebira a jahar Kogi da ke Najeriya.
Lambar Labari: 3483609    Ranar Watsawa : 2019/05/05