IQNA - A cikin wata sanarwa da ta fitar, Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta yi kira da a tallafa wa matsayar Masar da kasashen Larabawa dangane da sake gina Gaza ba tare da kauracewa al'ummar wannan yanki ba da kuma karfafa tsayin daka da al'ummar Palastinu suke yi a kasarsu.
Lambar Labari: 3492737 Ranar Watsawa : 2025/02/13
Tehran (IQNA) kungiyoyin Falasdinawa na Hamas da kuma Fatah, sun sha alwashin hada kansu domin tunkarar shirin Isra’ila na mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484943 Ranar Watsawa : 2020/07/02
Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Ali Larijani, ya bayyana zaman da Amurka da Isra’ila da sauaran kasashen larabawan tekun fasha za su gudanar kan yarjejeniyar karni da cewa yunkuri ne na kawar da batun Palastine.
Lambar Labari: 3483679 Ranar Watsawa : 2019/05/27