IQNA - Shugaban ofishin huldar kasa da kasa na kungiyar Hamas ya dauki bayanin na birnin Beijing a matsayin wani mataki mai kyau a kan hanyar samun hadin kan al'ummar Palasdinu, haka kuma kungiyar Jihadin Islama ta sanar da cewa, ba za ta taba yin nauyi da duk wata dabara da ta amince da gwamnatin sahyoniyawan ba.
Lambar Labari: 3491578 Ranar Watsawa : 2024/07/25
IQNA - A wata hira da aka yi da shi, Paparoma Francis ya yi kira da a samar da zaman lafiya a duniya, musamman a Ukraine da Gaza, ya kuma jaddada cewa: zaman lafiya ta hanyar tattaunawa ya fi yaki mara iyaka.
Lambar Labari: 3491042 Ranar Watsawa : 2024/04/25
Daruruwan 'yan siyasa da masana Falasdinawa ne a wata wasika da suka aikewa mahukuntan Saudiyya sun bukaci da kada su yi kasa a gwiwa wajen matsin lambar da Amurka ke yi na daidaita alaka tsakanin Riyadh da Tel Aviv.
Lambar Labari: 3489361 Ranar Watsawa : 2023/06/23
Shugabannin 'yan adawa a Sudan:
Tehran (IQNA) Shugabannin 'yan adawa a Sudan sun yi Allah wadai tare da jaddada kalaman shugaban majalisar mulkin kasar na cewa alakar da ke tsakanin Khartoum da Tel Aviv a matsayin sulhu , wadannan kalamai ba sa bayyana ra'ayin al'ummar Sudan saboda makiya yahudawan sahyoniya barazana ce ga hadin kan Sudan da kuma tsaron yankin.
Lambar Labari: 3487920 Ranar Watsawa : 2022/09/27
Tehran (IQNA) Kungiyar Taliban a Afghanistan ta sanar da kafa sabuwar gwamnati a wannan Talata.
Lambar Labari: 3486286 Ranar Watsawa : 2021/09/08
Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira da a kawo karshen kai ruwa rana da ake yi tsakanin yahudawa da kuma Falastinawa a birnin Quds.
Lambar Labari: 3485857 Ranar Watsawa : 2021/04/28
Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Saudiyya ya bayyana cewa, yin sulhu da Isra’ila yana da muhimmanci matuka.
Lambar Labari: 3485432 Ranar Watsawa : 2020/12/05
Bangaren kasa da kasa, Abdulmalik Ahuthi jagoran Ansarullah Yemen ya bayyana hare-haren daukar fansa da cewa sako ne ga Al saud.
Lambar Labari: 3483962 Ranar Watsawa : 2019/08/18