IQNA - Wata kungiyar mawakan Sweden da aka kafa a shekarun 1970 ta samu masoya da dama a duniya ta hanyar shirya wakoki na nuna goyon baya ga al'ummar Palasdinu.
Lambar Labari: 3493212 Ranar Watsawa : 2025/05/06
IQNA - Ezzat al-Rashq daya daga cikin manyan jagororin kungiyar Hamas ta wallafa hoton matan Gaza wadanda ba su sanya kur’ani a yakin ba, kuma suna karanta fadin Allah, tare da yaba wa ruhinsu na jarumtaka da jajircewa da daukaka.
Lambar Labari: 3492114 Ranar Watsawa : 2024/10/29
Tehran (IQNA) Dubban mutane ne suka gudanar da zanga-zanga a Dhaka babban birnin kasar Bangladesh a ranar Alhamis domin nuna adawa da kalaman batanci da wasu jami'an jam'iyyar da ke mulki a Indiya suka yi.
Lambar Labari: 3487427 Ranar Watsawa : 2022/06/16
Tehran (IQNA) tun bayan da aka fara gudanar da zabuka akasar Morocco, a karon farko jam’iyyar masu kishin Islama ta sha kashi a zaben ‘yan majalisar kasar.
Lambar Labari: 3486288 Ranar Watsawa : 2021/09/09
Wasu daga cikin jam’iyyun siyasa a Sudan sun nuna rashin amincewarsu da yunkurin raba siyasa da addini.
Lambar Labari: 3484089 Ranar Watsawa : 2019/09/26