Tehran (IQNA) Kungiyoyi da cibiyoyi 58 ne a kasar Norway suka rattaba hannu kan wata takarda, da a cikin suke yin kira da a kawo karshen killace yankin zirin Gaza da Isra’ila take yi.
Lambar Labari: 3484781 Ranar Watsawa : 2020/05/09
Gwamnatin kasar Iran ta kirayi jakadan kasa Norway domin nuna bacin rai kan kone kur’ani da aka yi a kasar.
Lambar Labari: 3484282 Ranar Watsawa : 2019/11/28