iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Shugaban kasar Masar Abdel Fattah Sisi a yau ya bude masallacin mafi girma na kasar da kuma cibiyar addinin musulunci dake cikin sabon babban birnin gudanarwa na kasar Masar.
Lambar Labari: 3488855    Ranar Watsawa : 2023/03/24

Tehran (IQNA) Hukumar San Francisco Unified School District (SFUSD) ta ja baya kan matakin da ta dauka na rufe makarantu a ranakun bukukuwan Sallah da Idin Al-Adha, kuma hakan ya janyo martani mai zafi daga al'ummar musulmi, inda suke ganin wannan matakin a matsayin mika wuya ga wariyar launin fata.
Lambar Labari: 3488714    Ranar Watsawa : 2023/02/24

Tehran (IQNA) Masu ibada a fadin kasar sun yi kakkausar suka dangane da wulakanta kur’ani mai tsarki a wasu kasashen turai ta hanyar gudanar da tattaki bayan kammala sallar Juma’a.
Lambar Labari: 3488569    Ranar Watsawa : 2023/01/28

Tehran (IQNA) Masallacin "Sidi Ahmed Al-Bajm" na daya daga cikin abubuwan tarihi da ba kasafai ake samun su ba a birnin "Kafr al-Ziyat" na kasar Masar, wanda ke da shekaru kimanin shekaru 900 da haihuwa, kuma a can baya mashahuran malamai na kasar Masar sun sami ilimi a cikinsa.
Lambar Labari: 3488479    Ranar Watsawa : 2023/01/10

Tehran (IQNA) Kungiyar addinin musulunci mai suna Fitiyanul al-Islam of Nigeria (FIN) ta bayyana cewa tana shirin daukar wani shiri na kula da dubban marayu da suka rasa iyayensu a hare-haren ta'addanci daban-daban a kasar.
Lambar Labari: 3488340    Ranar Watsawa : 2022/12/15

Tehran (IQNA) Masallacin Katara Cultural Village da ke Doha, babban birnin Qatar, ya zama cibiyar masu sha'awar kwallon kafa da ke neman sanin addinin Musulunci da koyarwarsa.
Lambar Labari: 3488229    Ranar Watsawa : 2022/11/25

Tehran (IQNA) An fara bikin bude daya daga cikin filayen wasa na gasar cin kofin duniya na kasar Qatar da gabatar da wani shiri na kur'ani da wasu gungun yara masu karatun kur'ani na kasar suka gabatar, wanda a alamance yake tunatar da mahangar makarantun kur'ani na kasar Qatar.
Lambar Labari: 3488200    Ranar Watsawa : 2022/11/19

Tehran (IQNA) Bayan kammala aikin gina masallaci da cibiyar addinin musulunci ta zamani mai daukar mutane 1000 a arewacin Ghana, an bude wannan wurin ibada tare da fara aiki.
Lambar Labari: 3488198    Ranar Watsawa : 2022/11/19

Tehran (IQNA) Wasu otal-otal a Doha, babban birnin Qatar, sun fara wani shiri mai ban sha'awa na gabatar da addinin Musulunci ga 'yan kallo da kungiyoyin da suka halarci gasar cin kofin duniya, wanda masu amfani da yanar gizo suka yi maraba da shi.
Lambar Labari: 3488189    Ranar Watsawa : 2022/11/17

Tehran (IQNA) A yayin da yake ishara da tashe-tashen hankula na addini a wasu yankuna da kasashen duniya, Sheikh Al-Azhar, Sheikh Al-Azhar ya yi kira da a gudanar da tattaunawa tsakanin malaman Shi'a da Sunna domin tunkarar fitina da rikice-rikicen mazhaba.
Lambar Labari: 3488120    Ranar Watsawa : 2022/11/04

Tehran (IQNA) Cibiyar yada kur'ani ta kasa da kasa mai alaka da Astan Quds Hosseini ta sanar da kafa da'irar kur'ani a Jamhuriyar Mali tare da halartar mabiya Ahlul Baiti (AS).
Lambar Labari: 3488035    Ranar Watsawa : 2022/10/19

Tehran (IQNA) A jiya 27  ga watan Satumba  a birnin Casablanca ne aka fara gasar haddar kur'ani mai tsarki karo na 16 na lambar yabo ta Sarki Mohammed VI.
Lambar Labari: 3487922    Ranar Watsawa : 2022/09/28

Tehran (IQNA) Ma'aikatar ilimi ta kasar Saudiyya ta sanar da shigar da kur'ani da karatun addinin musulunci a makarantun kasar a sabuwar shekara.
Lambar Labari: 3487733    Ranar Watsawa : 2022/08/23

Cin hanci da rashawa a ko'ina kuma a kowane fanni na haifar da asarar ka'idoji na rayuwa
Lambar Labari: 3487693    Ranar Watsawa : 2022/08/15

Tehran (IQNA) A wata sanarwar da kungiyar kwallon kafa ta Blackburn Rovers ta yiwa magoya bayanta musulmi albishir cewa za su iya amfani da dakin sallah na filin wasa wajen gabatar da addu’o’i a lokacin wasan da kungiyar zata buga da wannan kungiya.
Lambar Labari: 3487665    Ranar Watsawa : 2022/08/10

Tehran (IQNA) Musulman wata cibiya ta addinin musulunci a birnin Alberta na kasar Canada, sun aiwatar da wani shiri na dasa itatuwa dubu a kewayen cibiyar domin taimakawa wajen farfado da muhallinsu tare da taimakon koyarwar addinin musulunci.
Lambar Labari: 3487638    Ranar Watsawa : 2022/08/04

tEHRAN (iqna) kungiyar gwagwarmaya  ta Hamas ta bayyana duk wani mataki na daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawa  a matsayin hadari ga al'ummar Larabawa da Musulmi
Lambar Labari: 3487591    Ranar Watsawa : 2022/07/25

Tehran (IQNA) Hukumar kula da masallatai da ke da alaka da ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci a kasar Saudiyya ce ke aiwatar da shirin rarraba kwafin kur'ani mai tsarki da fassara shi zuwa harsuna sama da 76 a cikin mahajjata da suka bar kasar.
Lambar Labari: 3487546    Ranar Watsawa : 2022/07/14

Tehran (IQNA) Ministan al’adu da shiryarwar Musulunci ya bayyana cewa: Shawarata ita ce a gudanar da wannan baje kolin kur’ani a kai tsaye
Lambar Labari: 3487182    Ranar Watsawa : 2022/04/17

Tehran (IQNA) an shirya wa masu halartar gasar kur’ani ta duniya a kasar masar wani rangani a wuraren tarihi na kasar.
Lambar Labari: 3486689    Ranar Watsawa : 2021/12/15