iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an cimma yarjejeniyar hadin gwiwa tsakanin Iran da Habasha kan taimaka ma mata musulmi.
Lambar Labari: 3483606    Ranar Watsawa : 2019/05/05

Bangaren siyasa, Na'ibin limamin masallacin jumma'a a nan Tehran, ya yi kira ga kasar Pakistan da kada ta zama sansanon horar da yan ta'adda masu cutar da kasashe makobta.
Lambar Labari: 3483394    Ranar Watsawa : 2019/02/22

Bangaren kasa da kasa, jam’iyyar Green Party a kasar Jamus ta bukaci da a amince da addinin mulsunci a hukumance a kasar.
Lambar Labari: 3483158    Ranar Watsawa : 2018/11/28

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan sanin addinin muslunci a kasar Zimbabwe.
Lambar Labari: 3483059    Ranar Watsawa : 2018/10/20

Bangaren kasa da kasa, Alkaluman da Ma'aikatan Cikin gidan Birtaniya ta fitar ya nuna cewa masu gyamar addinin musulmi a kasar na karuwa.
Lambar Labari: 3483049    Ranar Watsawa : 2018/10/17

Bangaren kasa da kasa, babban malamin addinin muslunci na kasar Bahrain ya fito a bainar jama'a tun fiye da shekaru biyu.
Lambar Labari: 3482976    Ranar Watsawa : 2018/09/12

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na koyar da matasan musulmi a Myanmar ilmomin addinin musulunci.
Lambar Labari: 3482708    Ranar Watsawa : 2018/05/30

Bangaren kasa da kasa, a gobe ne idan Allah ya kai mu za a karrama wasu kananan yara da suka hardace kur’ani a garin minsha na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482699    Ranar Watsawa : 2018/05/27

Bangaren kasa da kasa, gungun malaman addinin muslunci na kasar Lebanon ya jinjina wa al’ummar Palastinu dangane da jajircewa kan hakkokinsu da yahudawa suka mamaye.
Lambar Labari: 3482526    Ranar Watsawa : 2018/03/30

Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar bincike da hasashe a kasar Amurka ta bayyana cewa addinin muslunci zai zama addini mafi girma a duniya daga zuwa 2070.
Lambar Labari: 3482473    Ranar Watsawa : 2018/03/14

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da bincike da kuma nazari kan addinin muslunci ta (BRAIS) da kuma cibiyar bincike mai zaman kanta (BRISMES, BRISMES) za su shirya taro.
Lambar Labari: 3482076    Ranar Watsawa : 2017/11/07

Bangaren kasa da kasa, an bude tasha talabijin ta farko mallakin musulmi a kasar Kenya wadda za ta rika gabatar da shirye-shirye na addinin muslunci .
Lambar Labari: 3481803    Ranar Watsawa : 2017/08/16

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin na ci gaba da aiwatar da shirin da ta fara na bayar da horo ga 'yan kungiyar Boko Haram da ake tsare da su a gidajen kaso kan koyarwar muslunci dangane da zaman lafiya.
Lambar Labari: 3481800    Ranar Watsawa : 2017/08/15

Bangaren kasa da kasa, Paul Pogba dan wasan kwallon kafa a babbar kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ya nisanta duk wani akin ta’addanci da addinin muslunci .
Lambar Labari: 3481664    Ranar Watsawa : 2017/07/02

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin msulunci mazauna birnin Bolton a kasar Birtaniya suna gudanar da wani aikin alkhairi na taimaka ma kananan yara marassa karfi.
Lambar Labari: 3481636    Ranar Watsawa : 2017/06/23

Bangaren kasa da kasa, wani bincike ya tabbatar da cewa addinin muslunci ya kara yaduwa a tsibirin madagaska a cikin shekaru 7 da suka gabata.
Lambar Labari: 3481570    Ranar Watsawa : 2017/06/01

Bangaren kasa da kasa, Wasu daga cikin masu addinin maguzanci sun karbi addinin muslunci a a cikin jahar Katsina da ke arewacin Najeriya.
Lambar Labari: 3481568    Ranar Watsawa : 2017/05/31

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taro na makon kare dabi’a a kasar Jamus.
Lambar Labari: 3481367    Ranar Watsawa : 2017/04/01

Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da kaddamar da hare-hare kan mabiya mabiya addinin muslunci da mabiya addinin muslunci a kasar Myanamr a cikin wannan mabiya addinin buda sun yi kisan gilla mai muni.
Lambar Labari: 3481358    Ranar Watsawa : 2017/03/29

Bnagaren kasa da kasa, a wani shiri da musulmin jahar Carolina ta arewa a kasar Amurka suke gudanarwa kimanin mutane 700 da ba musulmi ba ne suka halarci wurin.
Lambar Labari: 3481306    Ranar Watsawa : 2017/03/12