iqna

IQNA

Jagoran Juyin Musulunci Na Iran:
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya yi jinjina ta musamman ga ma'aikatan jinya sakamakon sadaukarwar da suke yi domin ceton rayuwar jama’a, tare da bayyana abin da suke yi da cewa jihadi ne.
Lambar Labari: 3485475    Ranar Watsawa : 2020/12/20

Tehran (IQNA) an gudanar da zaman taron karawa juna sani na limaman masallatan kasar Uganda tare da halartar wasu daga cikin wakilan kungiyoyin addini.
Lambar Labari: 3485472    Ranar Watsawa : 2020/12/19

Tehran (IQNA) madaba’antar sarki Fahad da ke buga kur’ani a kasar saudiyya ta samar da wani tabarau da ke nuna yadda masallacin manzon Allah (SAW) yake.
Lambar Labari: 3485452    Ranar Watsawa : 2020/12/12

Tehran (IQNA) ana shirin gudanar da wani taron baje kolin kur’ani mai tsarki a birnin Nelson na kasar New Zealand.
Lambar Labari: 3485447    Ranar Watsawa : 2020/12/10

Minista mai kula harkokin addinai na kasar Masar ya ce za a gudanar da zaman taron karawa juna na malamai da masana na addinan muslunci da kiristanci.
Lambar Labari: 3485437    Ranar Watsawa : 2020/12/07

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar China tana daukar matakai na rusa wasu alamomi da ke nuni da addinin musulunci daga ciki hard a sauya fasalin masallatai na musulmi.
Lambar Labari: 3485398    Ranar Watsawa : 2020/11/25

Tehran (IQNA) fitaccen mai wasan barkwanci dan kasar Amurka David Chappelle ya bayyana yadda ya karbi addinin muslunci .
Lambar Labari: 3485397    Ranar Watsawa : 2020/11/24

Tehran (IQNA) babban kwamitin musulmin kasar Amurka ya caccaki shugaban kasar Faransa kan matakan takurawa musulmin kasar.
Lambar Labari: 3485385    Ranar Watsawa : 2020/11/21

Tehran (IQNA) manyan shugabannin turai za su gudanar da wani taro a yau, domin yaki da abin da suka kira tsatstsauran ra’ayin addinin musulunci.
Lambar Labari: 3485353    Ranar Watsawa : 2020/11/10

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Faransa ya bayyana cewa kasarsa tana girmama dukkanin addinai da hakan ya hada har da addinin musulunci.
Lambar Labari: 3485346    Ranar Watsawa : 2020/11/08

Tehran (IQNA) an kori wani malamin jami’a a kasar Masar saboda yin wulakanci ga addinin muslunci
Lambar Labari: 3485336    Ranar Watsawa : 2020/11/04

Tehran (IQNA) shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya sake maimaita kalamansa na sukar addinin muslunci .
Lambar Labari: 3485321    Ranar Watsawa : 2020/10/30

Tehran (IQNA) Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa, ci gaba da yin batunci da tozarci ga manzon Allah (SAW) a kasar Faransa abin Allawadai ne.
Lambar Labari: 3485302    Ranar Watsawa : 2020/10/25

Tehran (IQNA) jami’an ‘yan sandan kasar Jamus sun keta alfarmar wani masallaci a cikin birnin Berlin.
Lambar Labari: 3485297    Ranar Watsawa : 2020/10/22

Tehran (IQNA) Falastinawa sun shelanta ranar yaua matsayin ranar fushi domin nuna takaici kan yadda wasu gwamnatocin larabawa suke ha'intar su.
Lambar Labari: 3485197    Ranar Watsawa : 2020/09/18

Tehran (IQNA) darasin falsafar musulnci da cibiyar musulunci a birnin  Johannesburg ta gabatar ta hanyar yanar gizo a  cikin wata Ramadan ya samu babbar karbuwa.
Lambar Labari: 3484848    Ranar Watsawa : 2020/05/29

Tehran (IQNA) wani musulmi dan kasar Argentina na kokarin yada addinin musulunci a kasar da ma yankin latin.
Lambar Labari: 3484544    Ranar Watsawa : 2020/02/20

Ana ci gaba da zaman taron waya da kai kan addinin muslunci a jami’ar Mount Royal da ke Canada.
Lambar Labari: 3484439    Ranar Watsawa : 2020/01/22

Bangaren kasa da kasa, mutanen Chiyapas a Mexico 5500 ne suka karbi addinin muslunci tun daga 1989.
Lambar Labari: 3484130    Ranar Watsawa : 2019/10/08

Bangaren kasa da kasa, an buga wata makala mai taken Imam Hussain (AS) da watan Muharram a birnin Kolombo na Sri Lanka.
Lambar Labari: 3484039    Ranar Watsawa : 2019/09/11