Tehran (IQNA) Hukumar FBI ta Amurka na neman mutumin da ya cinna wa wani masallaci wuta da kuma cibiyar Musulunci ta New Mexico a lokuta daban-daban.
Lambar Labari: 3486663 Ranar Watsawa : 2021/12/09
Tehran (IQNA) Wasu masu tsattsauran ra'ayi sun kai hari a Masallacin Imam Ali (AS) da ke Pontagros, kuma sun kona kur'ani mai tsarki tare da lalata bangon masallacin.
Lambar Labari: 3486622 Ranar Watsawa : 2021/11/29
Teharan (IQNA) kwamitin gyaran bugun rubutun kur'ani a kasar Masar na daga cikin dadaddun kwamitoci da suke karkashin cibiyar Azhar.
Lambar Labari: 3486334 Ranar Watsawa : 2021/09/21
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Habasha ta zargi 'yan tawayen Tigray da rusa tsohuwar majami'ar tarihi ta kasar da ke gundumar Amhara.
Lambar Labari: 3486264 Ranar Watsawa : 2021/09/02
Tehran (IQNA) Ni'imatullah Khalil Ibrahim Yurt malami ne dan kasar Turkiya wanda ya musuluntar da mutane fiye da dubu 100 a duniya.
Lambar Labari: 3486171 Ranar Watsawa : 2021/08/04
Tehran (IQNA) za a gudanar da zaman taro kan harkokin tattalin arziki bisa tsari na addinin muslunci a kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3486068 Ranar Watsawa : 2021/07/02
Tehran (IQNA) Boris Johnson Firayi ministan kasar Burtaniya ya bayyana nadama kan yin kalaman batunci a kan addinin muslunci a baya.
Lambar Labari: 3485956 Ranar Watsawa : 2021/05/27
Tehran (IQNA) Kungiyar Hamas ta kirayi Falastinawa da su hana yahudawa masu tsatsauran ra’ayi kutsa kai a cikin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3485873 Ranar Watsawa : 2021/05/03
Tehran (IQNA) musulmi suna bizne gawawwakin mutanen da ba a sani ba a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3485790 Ranar Watsawa : 2021/04/07
Tehran (IQNA) littafin In My Mosque yana daga cikin littafan da aka fi yin cinikinsu ta hanyar cinikayya a yanar gizo a shagon Amazon.
Lambar Labari: 3485672 Ranar Watsawa : 2021/02/20
Tehran (IQNA) wata makaranta mallakin musulmi a yankin Blackburn a kasar Burtaniya tana bayar da tallafi ga marassa galihu.
Lambar Labari: 3485655 Ranar Watsawa : 2021/02/15
Tehran (IQNA) ‘yar takarar shugabancin kasar Faransa mai tsananin kiyayya da addinin musulunci ta sake maimata kalaman kin jinin musulmi.
Lambar Labari: 3485652 Ranar Watsawa : 2021/02/14
Tehran (IQNA) wurin adana kayan tarihin muslunci na kasar Australia a gundumar Melbuorne.
Lambar Labari: 3485634 Ranar Watsawa : 2021/02/09
Tehran (IQNA) kwamitin malaman musulmi na duniya ya gargadi gwamnatin kasar Faransa kan yin shigar shugula a cikin harkokin musulmi.
Lambar Labari: 3485585 Ranar Watsawa : 2021/01/24
Tehran (IQNA) za a fara koyar da wani darasi mai suna harshen kur’ani a jami’ar birnin Sydney na kasar Australia.
Lambar Labari: 3485580 Ranar Watsawa : 2021/01/23
Tehran (IQNA) kwamitin malaman musulmi na duniya ya yi kira da a kawo karshen nuna wariya a tsakanin ‘yan adam.
Lambar Labari: 3485558 Ranar Watsawa : 2021/01/16
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Masar ta bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki da aka tarjama a cikin harshen Indonesia ga ofishin jakadancin kasar.
Lambar Labari: 3485548 Ranar Watsawa : 2021/01/12
Tehran (IQNA) Gwamnatin Falastinu ta kai kai Isra’ila a gaban kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya, kan ci gaba da tona manyan ramuka da take a karkashin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485545 Ranar Watsawa : 2021/01/11
Tehran (IQNA) Dakarun sa kai na Hashd Al-shaabi a Iraki sun mayar da kakkausan martani kan takunkuman da Amurka ta kakaba wa Faleh Fayyad.
Lambar Labari: 3485538 Ranar Watsawa : 2021/01/09
Tehran (IQNA) musulmi sun fuskanci matsaloli masyu tarin yawa a cikin shekara ta 2020, gami da cutar corona wadda ta addabi duniya baki daya.
Lambar Labari: 3485481 Ranar Watsawa : 2020/12/22