Wani manazarci a Iraqi a wata hira da IQNA:
IQNA - Salah al-Zubaidi ya bayyana cewa: Shahidi Haj Qassem Soleimani ya kasance muryar hadin kai da adalci, kuma hakan ya sanya shi zama wata alama ta har abada a cikin lamirin al'ummomin yankin.
Lambar Labari: 3492505 Ranar Watsawa : 2025/01/04
Babban sakataren Hizbullah ya fitar da bayani kan kisan da Amurka ta yi wa Qasem Solaimani da kuma mika sakon ta’aziyya ga Imam Khamenei.
Lambar Labari: 3484375 Ranar Watsawa : 2020/01/04