iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kungiyar Human Rights Watch Ta zargi gwamnatin Faransa da kirkiro sabbin dokoki da nufin galaza wa musulmin kasar.
Lambar Labari: 3485552    Ranar Watsawa : 2021/01/13

Tehran (IQNA) babban limamin kasar Ghana ya bukaci musulmi su yi azumi domin rokon Allah ya kawo karshen cutar Corona.
Lambar Labari: 3484706    Ranar Watsawa : 2020/04/12

Tehran (IQNA) Hukumar lafiya ta duniya  ta bada sanarwa kan cewa cutar coronavirus mai shafar numfashi ta zama mummunar annoba a duniya.
Lambar Labari: 3484616    Ranar Watsawa : 2020/03/12