IQNA – A bangare na gaba na bayar da lambar yabo ta kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa a Dubai za a gudanar da shi ne a sassa uku, inda za a bude kofa ga mahalarta mata a karon farko.
Lambar Labari: 3493293 Ranar Watsawa : 2025/05/22
IQNA - A ranar 27 ga watan Fabrairu ne za a fara gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 41 a birnin Mashhad.
Lambar Labari: 3492555 Ranar Watsawa : 2025/01/13
IQNA - Seyyedaboulfazl Aghdasi, wakilin Iran a gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Bangladesh, ya nuna kwazo a daren jiya.
Lambar Labari: 3490517 Ranar Watsawa : 2024/01/22
A taron Risalatullah
IQNA - Babban daraktan hukumar kula da al'adun muslunci da sadarwa ta Musulunci yayin da yake ishara da taron Risalatullah ya bayyana cewa: A cikin wannan taro daya daga cikin kwamitocin za su tattauna tare da yin musayar ra'ayi game da kafa kungiyar gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa .
Lambar Labari: 3490429 Ranar Watsawa : 2024/01/06
Tehran (QNA) A yau 9 ga watan Maris ne aka gudanar da bikin rufe gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 17 a kasar Jordan, inda aka karrama wadanda suka yi nasara a wannan gasa.
Lambar Labari: 3488783 Ranar Watsawa : 2023/03/10
Tehran (IQNA) Kungiyoyi da cibiyoyi 58 ne a kasar Norway suka rattaba hannu kan wata takarda, da a cikin suke yin kira da a kawo karshen killace yankin zirin Gaza da Isra’ila take yi.
Lambar Labari: 3484781 Ranar Watsawa : 2020/05/09
Tehran (IQNA) an dakatar da gasar kur’ani ta duniya da ake gudanarwa kowace shekara akasar Aljeriya saboda matsalar corona.
Lambar Labari: 3484705 Ranar Watsawa : 2020/04/12
Tehran (IQNA) mahkunta a kasar Maar sun sanar da cewa duk da barazanar yaduwar cutar corona a duniya za a gudanar da gasar kur’ani ta duniya a kasar.
Lambar Labari: 3484574 Ranar Watsawa : 2020/03/01