Daruruwan mutanen Gaza ne suka yi gangami a jiya domin nuna rashin amincewa da matakin da yahudawa suka dauka na rufe kofar Bab Rahma ta masallacin Aqsa, tare da hana masallata shiga cikin masallacin mai alfarma.
Lambar Labari: 3485000 Ranar Watsawa : 2020/07/20