Tehran (IQNA) Wakilan majalisar dokokin Amurka da dama sun gabatar da daftarin doka don kare yaran Palasdinawa daga zaluncin gwamnatin sahyoniyawa.
Lambar Labari: 3489099 Ranar Watsawa : 2023/05/07
Tehran (IQNA) babban malami malami mai bayar da fatawa na kasar Masar ya abyar da wata fatawa kan renon kare a cikin gida wadda ta bar baya da kura.
Lambar Labari: 3485094 Ranar Watsawa : 2020/08/17
Tehran (IQNA) shugaba Rauhani na Iran ya jaddada wajabcin daukar matakan na bai daya tsakanin kasashe domin kalubalantar takunkuman Amurka da kuma kare al’ummar falastinawa.
Lambar Labari: 3484752 Ranar Watsawa : 2020/04/28
Tehran (IQNA) Firai ministan rikon kwarya na kasar Malaysia Mahatir Muhammad ya jaddada cewa ba za su kasa a gwiwa ba wajen kare hakkokin falastinawa.
Lambar Labari: 3484572 Ranar Watsawa : 2020/02/29