IQNA

Makarancin kur’ani Bafalastine ya yi shahada a Gaza

19:05 - July 16, 2025
Lambar Labari: 3493558
IQNA - Ala Azzam makaranci  Falasdinawa kuma mawakin wake-wake na addini ya yi shahada tare da dukkan iyalansa a wani da na Haramtacciyar Kasar Isra’ila.

Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Al-Quds cewa, Ala Azzam, wani shahararren makaranci da karantarwa na Falasdinu ya yi shahada tare da iyalansa a wani hari da jiragen yakin Isra’ila suka kai a gidansa da ke yankin Tel Al-Hawa a birnin Gaza.

A kasa ga bidiyon wannan shahidi Bafalasdine.

 

 

 

 

 

4294511

 

 

 

 

captcha