iqna

IQNA

Kafofin yada labaran Palastine sun bayar da rahoton cewa wani matashi bafalastine ya yi shahada a Bait laham.
Lambar Labari: 3483501    Ranar Watsawa : 2019/03/28

Bangaren kasa da kasa, tun daga lokacin da Trump ya shelanta birnin Qods a matsayin babban birnin Isra’ila ya zuwa yanzu Falastinawa 316 ne suka yi shahada .
Lambar Labari: 3483090    Ranar Watsawa : 2018/11/01

Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da kisan kiyashin da haramtacciyar kasar Isra’ila take yi kan Falastinawa a watannin baya-bayan nan mutane 132 ne suka yi shahada .
Lambar Labari: 3482785    Ranar Watsawa : 2018/06/24

Bangaren kasa da kasa, Abdulhafiz Tamimi wan matashi bafalastine ya yi shahada bayan da sojojin yahudawa suka habe a kusa da Ramallah.
Lambar Labari: 3482733    Ranar Watsawa : 2018/06/06

Bangaren kasa da kasa, majiyoyin gwamnatin palastine sun tabbatar da cewa, tun bayan kudirin da Trump ya dauka na amincewa da quds a matsayin babban irnin yahudawa, palastinawa sha biyar sun yi shahada .
Lambar Labari: 3482231    Ranar Watsawa : 2017/12/24

Bangaren ksa da kasa, akalla mutane 12 ne suka yi shahada a wani harin ta’addanci da aka kai a wani wurin ziyara na ‘yan shi’a a yankina Baluchestan na Pakistan.
Lambar Labari: 3481973    Ranar Watsawa : 2017/10/06

Bangaren kasa da kasa, wani daya daga cikin kwamandojojin kungiyar Hizbullah ya yi shahada a ci gaba da tsarkake yankunan Syria da ake yi daga 'yan ta'addan wahabiyawan takfiriyyah.
Lambar Labari: 3481967    Ranar Watsawa : 2017/10/04

Bamgaren kasa da kasa, Alhazai da suak taru a Saudiyya domin sauke farali a bana, sun shiga aikin hajji gadan-gadan a yau Laraba.
Lambar Labari: 3481846    Ranar Watsawa : 2017/08/30

Bangaren zamantakewa, an mika sakonnin taziyya kan shahada r tsohon shugaban IQNA Hojjatol Islam Sayyid Taghavi.
Lambar Labari: 3481590    Ranar Watsawa : 2017/06/08

Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya ziyarci hubbaren marigayi Imam Khomeni (RA) da wasu daga cikin shahidan juyin Islama, a daidai lokacin da ake fara bukukuwan zagayowar ranakun fajr na juyin Islama a kasar.
Lambar Labari: 3481190    Ranar Watsawa : 2017/02/01

Bangaren kasa da kasa, harin ta'addanci ya yi sanadiyyar yin shahada da kuma jikkatar mutane da dama a Samirra.
Lambar Labari: 3480914    Ranar Watsawa : 2016/11/06