Jami'an tsaron gwamnatin Iraki sun samu nasarar halaka babban jigo kuma mai bayar da fatawa ga 'yan ta'addan Daesh a Iraki.
                Lambar Labari: 3483194               Ranar Watsawa            : 2018/12/07
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, harin ta'addanci ya yi sanadiyyar yin shahada da kuma jikkatar mutane da dama a Samirra.
                Lambar Labari: 3480914               Ranar Watsawa            : 2016/11/06
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, 'Yan ta'addan ISIS sun rusa wani babban masallaci mai tsawon tarihi da ake kira masallacin Arba'in da ke cikin garin Tikrit a lardin Salahuddin da ke arewacin kasar Iraki.  
 
                Lambar Labari: 1453953               Ranar Watsawa            : 2014/09/25