Tehran (IQNA) A ranar Asabar din nan ne ministan harkokin wajen kasar Omani ya bayyana rashin amincewar kasar na daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawan tare da yin kira da a warware matsalar Palastinu cikin adalci.
Lambar Labari: 3487354 Ranar Watsawa : 2022/05/28
Tehran (IQNA) Bahrain da hadaddiyar daular larabawa sun rattaba hannu kan kulla alaka da gwamnatin yahudawan Isra’ila ba tare da falastinu a cikin yarjejeniyar ba.
Lambar Labari: 3485192 Ranar Watsawa : 2020/09/16