IQNA - Daruruwan al'ummar Moroko ne suka halarci zanga-zangar a gaban hedkwatar majalisar dokokin kasar da ke Rabat, babban birnin kasar, tare da kona tutar gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3491747 Ranar Watsawa : 2024/08/24
Tafarkin tarbiyyar annabawa; Musa (a.s) / 14
Tehran (IQNA) Hanyoyin ilmantar da Sayyidina Musa (a.s) sun kasance musamman na samar da fata ga masu sauraro, wanda ya zama fitila ga malaman zamani bayansa.
Lambar Labari: 3489497 Ranar Watsawa : 2023/07/18
Tehran (IQNA) an gudanar da gangami a yau a cikin harabar masallacin Asqa domin kare martabar manzon Allah daga cin zarafin da ake yi masa.
Lambar Labari: 3485322 Ranar Watsawa : 2020/10/30