Gaza (IQNA) Asibitin Qudus na Gaza yana da majinyata sama da 400 kuma yana dauke da mutane 12,000 da suka rasa matsugunansu, galibinsu mata da kananan yara. Har ila yau, a daren jiya (28 ga watan Oktoba) da aka kai hare-haren bama-bamai a wasu gine-ginen da ke kusa da asibitin, mutane da wadanda suka jikkata sun fake a asibitin Shafa da ke zirin Gaza.
Lambar Labari: 3490014 Ranar Watsawa : 2023/10/21
Tehran (IQNA) Kungiyar tarayyar turai ta caccaki Isra’ila dangane da ci gaba da yin gine-gine a cikin yankunan Falastinawa da ke yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3485372 Ranar Watsawa : 2020/11/16