iqna

IQNA

A karon farko a lokacin aikin Hajji
IQNA - Hukumar kula da harkokin masallatai biyu masu alfarma ta gudanar da ayyuka na musamman a tsakiyar masallacin Harami, wanda mafi muhimmanci shi ne rabon dakunan addu’o’i musamman ga mata domin gudanar da aikin Hajji na shekarar 1446 bayan hijira.
Lambar Labari: 3493281    Ranar Watsawa : 2025/05/20

Gwamnatin kasar Amurka ta samar da wani tsari na leken asiri a kan musulmin kasar ta hanyar wayoyin salula.
Lambar Labari: 3485376    Ranar Watsawa : 2020/11/17