Bangaren kasa da kasa, Wasu alkalumma na gwamnatin kasar Italiya sun yi nuni da cewa, addini n muslunci shi ne addini na biyu da ke yaduwa a cikin kasar, domin kuwa fiye da kashi 34 cikin dari na 'yan kasashen waje da ke zaune a kasar musulmi ne.
Lambar Labari: 3481176 Ranar Watsawa : 2017/01/27
Bangaren kasa da kasa, adadin masu gudanar da ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) a Karbala yana karuwa.
Lambar Labari: 3480953 Ranar Watsawa : 2016/11/19
Bngaren kasa da kasa, an gano wani kwafin kur’ani mai tsarki a cikin lardin Buhaira na kasar Masar wanda aka rubuta da hannu a masallacin Sidi Atiyyah Abu Rish.
Lambar Labari: 3480901 Ranar Watsawa : 2016/11/02
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da cewa, salafawa ba su da hakkin sukar lamirin hudubobin Juma’a.
Lambar Labari: 3480886 Ranar Watsawa : 2016/10/29
Bangaren kasa da kasa, wata kotu a kasar Amurka ta yanke hukuncin daurin shekara guda a gidan kaso da kuma daurin talala na watanni biyu.
Lambar Labari: 3480865 Ranar Watsawa : 2016/10/19
Bangaren kasa da kasa, a cikin wata mai kamawa ne za a bude gasar karatu na tartili da hardar kur’ani gami tajwidi da kuma tafsiri a birnin Kazablanka na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3480855 Ranar Watsawa : 2016/10/14
Bangaren kasa da kasa, Muhammad Bunis daya daga cikin malaman addini a kasar Morocco ya yi gargadi dangane da yin amfani da masallaci yakin neman zabe.
Lambar Labari: 3480828 Ranar Watsawa : 2016/10/05
Shafin Olympic Ya Ce:
Bangaren kasa da kasa, shafin yanar gizo na wasannain motsa jiki na Olympic na shekarar 2016 ya bayyana rawar da mata musulmi suka taka a bangaren taekwondo wanda hakan ke nufin ci gaba ta fuskar wasanni a tsakanin mata musulmi.
Lambar Labari: 3480727 Ranar Watsawa : 2016/08/20
Bangaren kasa da kasa, sarkin Sokoto ya yi kira da a bayr da ‘yancin yin addini yadda ya kamata a kasar tare da bayyana cewa barin mata sun saka hijabin muslunci hakkinsu ne.
Lambar Labari: 3480708 Ranar Watsawa : 2016/08/14
Gungun matasan 14 ga Fabrairu
Bangaren kasa da kasa, Gungun matasan 14 ga Fabrairu ya yi Allawadai da kakkausar urya dangane da ci gaba da kame manyan malaman addini n muslunci na kasar Bahrain da masarautar mulkin kama karya ta kasar ke yi.
Lambar Labari: 3480693 Ranar Watsawa : 2016/08/09
Lambar Labari: 3480688 Ranar Watsawa : 2016/08/08