Tehran (IQNA) A wata mai zuwa ne za a gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa "Port Said" a kasar Masar tare da halartar kasashe 66.
Lambar Labari: 3486889 Ranar Watsawa : 2022/01/31
Tehran (IQNA) Kakakin wata jam'iyyar Uganda ya yi gargadi game da jingina wa musulmi alhakin hare-haren ta'addanci da aka kai a kasar, yana mai cewa al'ummar Musulman Uganda na cikin firgici kan zarginsu da hannu a hare-haren ta'addancin na baya-bayan nan.
Lambar Labari: 3486596 Ranar Watsawa : 2021/11/23
Tehran (IQNA) Akwai wurare da cibiyoyi na tarihin addini gami tsoffin masallatai a cikin kasashen Afirka
Lambar Labari: 3486503 Ranar Watsawa : 2021/11/02
Tehran (IQNA) an bude cibiyar koyar da ilmomin kur'ani mai tsarkia birnin Nablus an Falastinu
Lambar Labari: 3486337 Ranar Watsawa : 2021/09/21
Tehran (IQNA) musulmin kasar Myanmar suna bayar da gudunmawa wajen yaki da cutar corona a kasar.
Lambar Labari: 3485462 Ranar Watsawa : 2020/12/15
Kotun kasar Tunisia ta yanke hukuncin daurin watanni shida a gidan kaso a kan Amina Saharqi kan keta alfarmar kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3484986 Ranar Watsawa : 2020/07/15
Tehran (IQNA) ma'aikatar kula da harkokin adini a yankin zirin Gaza na Falastinu ta bayar da umarnin bude masallatai a yankin.
Lambar Labari: 3484845 Ranar Watsawa : 2020/05/28
Tehran (IQNA) Musulmin kasar Amurka sun mayar da martani mai zafi dangane da kalaman izgili da Trump ya yi a kan musulmi da kuma ayyukan ibada da suke gudanarwa a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3484727 Ranar Watsawa : 2020/04/20
Tehran (IQNA) an rufe ajujuwan koyar cda karatun kur’ani a kasashen Oman da Morocco sakamakon yaduwar corona.
Lambar Labari: 3484624 Ranar Watsawa : 2020/03/15
Tehran (IQNA) Alexender Buroda shugaban kungiyar hadin kan yaudawan Rasha ya bayyana cewa babu batun bullar Corona a cikin alamomin karshen zamani.
Lambar Labari: 3484623 Ranar Watsawa : 2020/03/14
Bangaren kasa da kasa, za a bude wasu cibiyoyin bincike na addini n muslunci a kasar Masar.
Lambar Labari: 3484365 Ranar Watsawa : 2020/01/01
Bangaren kasa da kasa, mai bayar da fatawa na Masar ya ce addini n muslunci addini ne na zaman lafiya.
Lambar Labari: 3484250 Ranar Watsawa : 2019/11/17
Jagoran juyin juya halin musluci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana aikin hajji a matsayin daya daga cikin manyan ayyukan ibada da Allah ya farlanta kan musulmi, a lokaci guda kuma aiki ne da yake damfare da siyasar al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3483803 Ranar Watsawa : 2019/07/03
Rundunar sojojin kasar Myanmar ta sanar da dakatar da bude wuta kan yankunan musulmin Rohingya har tsawon watanni hudu masu zuwa.
Lambar Labari: 3483241 Ranar Watsawa : 2018/12/22
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Aljeriya ta bayar da umarnin dakatar da yin amfani da wani kwafin kur'ani mai tsarki a kasar.
Lambar Labari: 3482859 Ranar Watsawa : 2018/08/03
Kwarraru kan hakkokin bil adama na majalisar dinkin duniya sun fara gudanar da zama domin binciken rahoton da aka gabatar kan take hakkokin bil adama a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3482807 Ranar Watsawa : 2018/07/04
Bangaren gasar kur’ani, A yau Alhamis ne ake bude taron babbar gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta duniya a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3482587 Ranar Watsawa : 2018/04/19
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Morocco ta sanar da wani sabon shiri na samar da kwafin kur'anai masu rubutun makafi.
Lambar Labari: 3482423 Ranar Watsawa : 2018/02/23
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wani shiri mai taken ghadir a kasar Senegal da nufin kara wayar da kai kan matsayin ahlul bait.
Lambar Labari: 3481869 Ranar Watsawa : 2017/09/06
angaren kasa da kasa, mahukunta a kasar na shirin daukar matakai na hana saka hijabin muslunci a yankin Sink Yang na kasar China.
Lambar Labari: 3481364 Ranar Watsawa : 2017/03/31