iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wata kotu a kasar Amurka ta yanke hukuncin daurin shekara guda a gidan kaso da kuma daurin talala na watanni biyu.
Lambar Labari: 3480865    Ranar Watsawa : 2016/10/19

Bangaren kasa da kasa, a cikin wata mai kamawa ne za a bude gasar karatu na tartili da hardar kur’ani gami tajwidi da kuma tafsiri a birnin Kazablanka na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3480855    Ranar Watsawa : 2016/10/14

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Bunis daya daga cikin malaman addini a kasar Morocco ya yi gargadi dangane da yin amfani da masallaci yakin neman zabe.
Lambar Labari: 3480828    Ranar Watsawa : 2016/10/05

Shafin Olympic Ya Ce:
Bangaren kasa da kasa, shafin yanar gizo na wasannain motsa jiki na Olympic na shekarar 2016 ya bayyana rawar da mata musulmi suka taka a bangaren taekwondo wanda hakan ke nufin ci gaba ta fuskar wasanni a tsakanin mata musulmi.
Lambar Labari: 3480727    Ranar Watsawa : 2016/08/20

Bangaren kasa da kasa, sarkin Sokoto ya yi kira da a bayr da ‘yancin yin addini yadda ya kamata a kasar tare da bayyana cewa barin mata sun saka hijabin muslunci hakkinsu ne.
Lambar Labari: 3480708    Ranar Watsawa : 2016/08/14

Gungun matasan 14 ga Fabrairu
Bangaren kasa da kasa, Gungun matasan 14 ga Fabrairu ya yi Allawadai da kakkausar urya dangane da ci gaba da kame manyan malaman addini n muslunci na kasar Bahrain da masarautar mulkin kama karya ta kasar ke yi.
Lambar Labari: 3480693    Ranar Watsawa : 2016/08/09

Lambar Labari: 3480688    Ranar Watsawa : 2016/08/08