iqna

IQNA

Matsayi na farko a bangaren mata na gasar kur'ani ta Malaysia:
Sufiza Musin ta ce: Na halarci gasar kur'ani ta cikin gida da dama a Malaysia. Amma a bana shi ne karo na farko da na wakilci kasata a gasar kasa da kasa.
Lambar Labari: 3488066    Ranar Watsawa : 2022/10/25

Bangaren kasa da kasa, Morgan Freeman dan wasan fina-finai a kasar Amurka ya bayyana cewa,kiran salla na daga cikin sautuka mafi kyau a duniya.
Lambar Labari: 3480969    Ranar Watsawa : 2016/11/24