IQNA - Shugaban Jami’ar Azhar Salameh Juma Daoud ta bayyana lokaci da kuma yanayin gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ga daliban jami’ar.
Lambar Labari: 3492607 Ranar Watsawa : 2025/01/22
Tehran (IQNA) tilawar kur’ani mai tsarki daga bakin marigayi Muhammad Badr Hussain a babban masallacin birnin Alkahira na Masar.
Lambar Labari: 3485523 Ranar Watsawa : 2021/01/04