IQNA - Kafofin yada labaran gwamnatin Sahayoniya sun sanar a safiyar yau Lahadi cewa an harbe ofishin jakadancin Isra'ila da ke kasar Jordan, sannan 'yan sanda sun rufe yankin hanyoyin da ke kan ofishin jakadancin.
Lambar Labari: 3492260 Ranar Watsawa : 2024/11/24
Tehran (IQNA) kwamitin musulmin kasar Habasha ya bukaci da a hukunta wadanda suke da hannu wajen rusa masallacin tarihi na Najashi.
Lambar Labari: 3485536 Ranar Watsawa : 2021/01/08