Bangaren kasa da kasa, miliyoyin masoya manzon Allah (SW) da iyalan gidansa tsarkaka sun nufi birnin Najaf na Iraki domin tunawa da wafatinsa da na jikansa Imam Hassan Mujtaba (AS) a hubbaren Imam Ali (S).
Lambar Labari: 3480983 Ranar Watsawa : 2016/11/29