rohingya - Shafi 3

IQNA

Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Myammar sun bayyana cewa mabiya addinin Buddha masu tsaurin ra'ayi sun kara killace wasu daruruwan musulmi Rohingya a jihar Rakhine a ci gaba da takura musu da suke yi.
Lambar Labari: 3481826    Ranar Watsawa : 2017/08/23

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Myanmar ta rufe manyan sansanoni guda uku da aka tsugunnar da dubban daruruwan musulmi ‘yan kabilar Rohingya.
Lambar Labari: 3481397    Ranar Watsawa : 2017/04/11

Bangaren kasa da kasa, Kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya fitar da wani rahoto da ke cewa nuni da cewa, ga dukkanin alamu jami'an tsaron gwamnatin Myanmar sun tafka laifukan yaki a kan musulmi 'yan kabilar Rohingya.
Lambar Labari: 3481199    Ranar Watsawa : 2017/02/04

Bangaren kasa da kasa, tsohon babban sakataren majlaisar dinkin duniya Kofi Annan ya kai ziyarar gane wa idoa yankunan musulmin kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3480996    Ranar Watsawa : 2016/12/02